@real_dadson: Lokacin samartaka shine lokacin da mutum zeyi aiki tukuru domin makomarsa ta dindindin. --Wani yankin Jawabin jagora (H) na rufe tadrif na mu'assasatul abul fadl Abbas a abuja 1448/2026 Za a samu cikakken Jawabin a tashar ABS_TV313 dake YouTube