@salaahamedia_tv: Tofah! Malama Juwairiyya Ta Kalubalanci Mata Masu Saka Security Code A Wayoyinsu!

SALAAHA MEDIA TV
SALAAHA MEDIA TV
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 01 October 2026 06:17:41 GMT
29770
2969
51
211

Music

Download

Comments

the_veil_boss
Sani Amira :
Bazai yiwu ba saboda ina da family issues da ba sai miji ya sani ba tunda nima ba gaya min sirrin dangin sa yake ba
2026-10-01 10:21:35
18
hauwabawah_collections
HAUWABAWAH CLASSY COLL NIG LTD :
kisaka saiki gaya musu its better in ya bata ace sai sunyi flashing than to have free access to your privacy incase of loss or theft
2026-10-01 08:30:46
3
glmodestfashion0
glmodestfashion0 :
Same here
2026-10-01 10:08:43
0
mrsashir4
Mrs Ashir💞💯 :
wllh malama Nima tunda nayi aure na Daina Saka security a waya sbd banaso Koda na 1m mijina ya xargeni Amma shifah ya hanani nashi Kuma a farkon auranmu baya boyemin wayarsa Amma yanxu himmm🥺
2026-10-01 07:06:48
5
daudaabulkarim
Sakicollection :
Ni Wly saboda yara masu doka suyi game nake kulè ama mijina ya San password dinna 🥰
2026-10-01 09:23:04
2
zujad001
❣️OUM Ahamad Aban ❣️💯 :
gaskiya bazan bude ba saboda komai nason sirri
2026-10-01 12:13:11
0
shatima271
Shatima :
Wlh dani da matana security code daya muke amfani dashi
2026-10-01 09:18:09
3
hamza.dan.yaya
Hamza Dan yaya :
good job
2026-10-01 11:24:17
0
user15164635
ASHBA🌷💝🌷 :
Dan Allah abari muyi SAVING na bidiyon nan
2026-10-01 09:04:14
1
famas_collection
FAMAS collection :
wallahi har nayi yawa zanbudeta tas
2026-10-01 12:14:57
0
mrsauwalproducts
Mrs auwal products 💙S N G :
wllhy wayata bansaka code
2026-10-01 12:09:53
0
habinash59
Turaren🔥byHabinashcollection :
Muna da gulmanmu da kawata Wallahi😂
2026-10-01 11:14:49
0
rabiubello001_rb
RB KANTINDAJI MULTIPURPOSE :
fact
2026-10-01 10:27:04
0
matarkauna07
MK henna stickers & more :
gaskiya nidai akwai security a wayana Amma mijina ya San security dina NASA ne sbd yara da suke dauka suyita yi maka danne danne su lalata maka waya
2026-10-01 10:05:09
0
user29417979352454
Ahmadu :
mlm akwai kura ko 😅
2026-10-01 08:05:18
0
mamadoualkassoum
MAHAMED. CHOCO :
malama 🥰🥰🥰
2026-10-01 08:02:29
0
mimidish
MIMIDISH :
Wlh bazata bude ba
2026-10-01 09:23:47
1
sumaiyerh
Bella bella❤️🙃 :
Pick me
2026-10-01 07:42:08
0
hindatu7061
hindatu umar Gombe :
Malama mu masu sawa don yara na damunmu.d gam 😂 sunfini haddace password din kwananan zansaida tsohon wayana tadade a ajiye na manta security code din shiya tinamin
2026-10-01 07:49:09
1
momeewaja3
momee waja :
Bazamu budeba 😂😂😂😂
2026-10-01 12:00:49
0
namadina6780
SIR_N.A.M.A.D.I.N.A :
waya lura da malama medical glss ne take swa
2026-10-01 08:05:28
0
shalele0903
YAR ALBARKA⛎ :
Wlhi baran budeba saboda yan uwana muna charts din abunda yashafi family problems baxanso yadau wayata yaga chart dina da nephew dinaba ah to 😏
2026-10-01 12:30:45
1
mariamaomar365
Hadjia Nana🇨🇵 :
walah tillahi Nima haka zalika tawa wayar kulun ta hanun iyana kuma a koda yoshé mijina ze iya cé mini bani wayarki ko aka bata ki wayata
2026-10-01 10:13:46
0
abdoulkadir5507
abdoul kader :
🥰🥰🥰
2026-10-01 11:36:18
0
user4891654146824
ادم عبدالرحمن :
🥰🥰🥰
2026-10-01 06:29:04
0
To see more videos from user @salaahamedia_tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About