@factnewshausa: "Najeriya na asarar kusan dala tiriliyan daya daga masu hakar ma'adanai, cikinsu har da 'yan bindiga'- Dr Kabir Adamu. Shugaban kamfanin Beacon Security and Innovations da ke nazari kan tsaro ya ce wasu 'yan tsiraru ne ke kwashe ma'adanan kasar ta amfani da rashin tsaro don azurta kansu. #creatorsearchinsights #factnewshausa #labarai