Ac , Tanaja dc bataja amma indai dc din yaka 200v yanaja 😂
2026-10-01 07:15:14
10
Youseef {AM} :
to wlh lokuta da yawa hutar nefa bata jana amma wani.lokacin kuma ta jani
2026-11-04 10:36:59
0
𝑆𝑖𝑑𝑖 :
kota naja ko bataja ni shaida ne da nasa bakina😂😂
2026-10-01 09:35:30
8
Ibrahim :
Kai jamaa WLH KARYA YAKE bari na maka abin ta waekay akoma makaranta gsky besan komai ba wutar battery ko ya take bataja amma idan anyi inverting nata from DC to AC to zata jaka
2026-10-14 18:02:25
1
Deeyauddeen :
malan ka saka ta a inventer dole sai ta jaka
2026-10-01 21:30:25
4
Shuaib Abdullahi :
😂😂 Walh idan wata solar ta maka shocking za ka dauka HIGH VOLTAGE NE
2026-10-02 06:41:26
1
realmuhmdanas :
DC Ai baza ta jaka ba👌🏻 sai ta zama AC 👌🏻 ko million Voltage ne in dai DC ne bazai jaka ba 🤷🏻♂️In dai ba AC ⚡️b
2026-10-20 07:26:33
2
Abu Ahmad :
resistance = opposition to the free flow of current
2026-10-01 19:46:48
3
MUSTAPHA :
tana ja
2026-10-01 19:09:34
4
Igoni group :
please price of this battery ?
2026-10-01 19:36:07
2
ℤ𝕒𝕜𝕤 :
The only main reason is the frequency, DC source has no Frequency and AC has frequency
2026-10-01 19:55:23
4
ZAINAL.ABIDIN ALHASSAN IBRAHIM :
nagane karatun
2026-10-01 19:20:45
2
abban rumaisa :
tanaza inkasa inverter
2026-10-01 19:57:57
2
Ashir 📊📈📉 :
thank you so much for the explanation
2026-10-06 06:29:48
1
ᴋᴀᴋᴀ😍🤩 :
malam dc ka taba, kasata a inverter ta koma ac sai ka taba mugani 😅
2026-10-02 05:08:42
2
murtalafky :
nidai bata jana
2026-10-01 19:07:17
2
Gaddafi kola :
tana ja
2026-10-01 19:41:50
2
SynchTech :
Potential difference kake so ka ce ko resistance? ta yaya za a kwatanta resistance (in ohm) da voltage (in volt). Ka duba page 254 na B. A. Theraja