@an_noor_media: Da farko muna taya Sheikh Mahmoud Shira murna kasancewar tun gemunsa na baƙiƙƙirin yake harkar da'awa– ga shi har ya yi fari bai zame ba. Sannan muna masa murna da sadaukarwa a fagen da'awa tare da tawali'u a rayuwarsa ta duniya wanda babu wani mai musun haka a cikin malamai ko ɗaliban ilimi. Alhamdu LILLAH. ♥️ Malam Mahmud Shira ya yi rayuwa da malam Albaniy Zaria, yanzu ga nan ɗan malam Albani mai suna Abdulhaleem Albaniy Zaria shi ma ya zo ya zauna a kan kujerar da babansa yake zama idan ya zo garin Bauchi wa'azi kuma a kusa da Malam Mahmud Shira. Mene ne ya kai wannan daɗi? Akwai wani sirri na ƙauna tsakanin malam Albani da malam Shira. 🥰 Shi kuma malam Albani Zaria Allah ne ya masa sakayya da yaro mai da'awa saboda ya zama mutumin kirki lokacin da yake da rai, yanzu Allah ya masa sakayya da yaro mai da'awa a zuri'arsa. Shi ma malam Mahmud Shira Allah ya azurta shi da AbdulMannan Mahmoud Abu Ruqayyah tun yana raye ya fara da'awa shi ma sakayya ce ta Allah ya masa tun yana da rai kamar yadda ƙissar suratul-kahfi ta bayyana haka a labarin Khidr da Annabi Musa. In ka zama na kirki to Allah zai tsare maka bayanka! Yau da gobe ba ta da tabbas, ko a jiya sai da malam Mahmud ya ce ba ya jin ƙarfin jikinsa, ma'ana dai ba lafiya – ya kamata mu mai-da hankalinmu mu ribaci rayuwarmu ta hanyar biyayya ga Allah domin ko babu tsufa akwai mutuwa. Watarana za ka so ka yi aikin alherin ma amma babu dama. Yanzu kake da shi amma gobe sai mai rabo. Ka tsaya ka yi tunani! Allah gafarta wa malam Albani da iyayenmu, ka ƙara wa Malam Shira lafiya da iyayenmu. Ka yi mana albarka bakiɗaya da iyayenmu. Alƙalin bayan fage, Ahmad Usman Elnafaty.
Ban gane me ake nufibah dan Allah wani yayimin bayani
2026-10-01 15:26:25
17
HAJAR TA ALPHA CHARLES BORNO :
Allah ya jikan malam yasa aljannah makoma
2026-10-01 20:10:33
10
abakar laouali :
ala ya jikan malan@😭😭😭
2026-10-01 12:21:24
17
AHMAD JALO :
Tsufa yayi kyau Masha Allah
2026-10-02 05:51:59
9
Khalifa Modibbo :
gaskiya naji ddn Addu'a n ka din nan kaima Allah ya baka irin wannan Alkhairin Arayuwan ka Kuma Allah ya tsawaita ma rayuwa kaga hakan Dani da duk Wanda yake da kyakkyawar niya da buri cimma hakan Kuma Ina mana fatan Alkhairi 🙏🙏🙏
2026-10-01 21:29:29
7
ouzeirouadamousanda :
Allahu Akbar 🥰
2026-10-01 12:33:40
9
Official Mohammed Idris 💫 :
Allah ya jikan Mlm
2026-10-01 13:32:34
8
jikan malam :
allah yasa ka da alkhairi
2026-10-02 14:36:57
1
special :
katabpa cikin bahubali 🥰🥰
2026-10-01 15:27:44
8
SANI MOUSSA :
Allah ubangiji ya jikan malan da rahama yakai haske kabari yasa kwanciya hutawace a gareku
2026-10-01 14:40:38
5
🌹Najman_Collections🌹 :
Allahu Akhbar
2026-10-02 16:21:41
1
Mikiya Herbs 🌿🌿🫀👀 :
Masha Allah
2026-10-02 16:37:12
1
رضوان🇹🇩 :
ماشاءالله
2026-10-01 20:33:19
2
ABDULLAHI60 :
masha Allah alhamdulillahi
2026-10-01 20:16:34
2
rashidd :
masha alla
2026-10-01 20:05:21
2
baban muhsin :
Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar
2026-10-01 17:39:56
3
hamisu ali :
Masha Allah 🎉🎉🎉
2026-10-01 19:13:13
2
oooihh :
kai allhau akbar
2026-10-01 23:00:04
1
rabiousoumaila95 :
🥰🥰🥰Masha Allah
2026-10-01 18:05:17
1
عليو ALIYU :
Masha Allah
2026-10-01 23:29:32
1
Lukman S.Adam :
Allahu Akbar allah y jiqan malam
2026-10-02 06:02:16
1
Dan umma :
Masha Allah
2026-10-02 13:46:48
0
Hikima Drill 💧 :
Allahu Akbar rayuwar duniyache kadanche Allah ya kyuatatah makwanchi
2026-10-02 08:11:45
1
Almoustapha Al :
ma cha allha allha ya qara lfy da Nissan kona masu albarka
2026-10-02 11:19:32
1
To see more videos from user @an_noor_media, please go to the Tikwm
homepage.