@waleed_zannah: *1st October 2026…… At Kofar Mata Stadium 🏟️ kai tsaye mai martaba sarkin kano Khalifa Dr Muhammadu Sanusi II CON ya hau Doki Domin zuwa filin wasa na Kofar mata don halartar taron shekara 66 da Kasarmu Nigeria tayi da samun yancin kai Allah ka gyaramu ka gyara shugannin mu baki 1