@bilatuyunus: #vierwers #foryourpage #highlight #everyone #viraltiktok

Bil'atu yunusa
Bil'atu yunusa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 01 October 2026 14:13:53 GMT
260654
40944
2596
6775

Music

Download

Comments

m.wl292
m.wl# :
na gode er fulani[Hilare][Hilare][Hilare][Hilare]
2026-10-26 22:50:30
0
lauwali.danbaba
Lauwali danbaba :
hhhhhhhhhhhhhhh
2026-10-27 16:35:09
0
ahmadu.eng
Ahmadu Eng :
hhhhhhh[Big LOL][Big LOL][Tears of joy]
2026-10-27 13:34:28
1
user6686305287774
alhamdoulilah :
diyar arziki irin albarka
2026-10-01 16:10:40
314
nagidan.shehu27
Nagidan Shehu :
my love 💕💕
2026-10-27 15:44:05
0
abubakarisah574
ABK :
yes of course my dear sister you are right tell them
2026-10-26 23:08:22
0
prince_uthmernn
Prince uthmern👑 :
Kai kalli wata abar tausayi dan Allah
2026-10-01 20:19:25
52
mustapha.bal
balymkt :
du wanda kaga yagayawa yarinyar nan magana anan wallahi baije makaranta ba Allah yayi maki albarka kinji
2026-10-01 23:16:40
221
aliyumuhammad1574
Aliyu committee :
ke Kuma daga ina
2026-10-01 14:36:53
31
harounasunna
[email protected] :
ai nan malan yayi amfani da "qalblihi" saboda yana magana da namijine,dan haka muji tsoran Allah koma hakane ai mutun dukka mai kuskurena, wannnan bai dace dake ba yar uwa matsayinki na dalibar ilimi.....da fatan zaki fahimce ni domin ina gilmamaki saboda da abinda Allah ya fahimtar dake na addini.... Allah ya sa mudace 💯
2026-10-01 19:59:01
10
abubakarmuhammadabdulla4
أبو بكر محمد عبد الله :
to wllh malan ya fiki ilimi har abada wllh sai kin jira wllh
2026-10-02 15:24:54
10
zarahshariff2
SIDIYA~ZARAH NIASS💕🥰 :
Allah ya miki albarka ya rabaki da sharrin lakurawa
2026-10-01 20:27:09
90
oumarouabdoul591
UMAR ZAKI🦁SO❤️🇳🇪🙏🇳🇬 :
haba yarin ya ko shehu inyas saiyajira
2026-10-02 10:36:21
13
aliyumalami215
NA BAIWAR ALLAH ❤️❤️❤️ :
yan uwa Muji tsoron Allah dukanmu babu wanda yawuce kure, malamai sunkoma suna bidar aibun junansu Kawaii,muji tsoron Allah yan uwa Allah yasa mudace
2026-10-02 20:23:25
12
idressmohammeddanladi
Idress Abuja :
Wlh Duk Danginki Malam yafi karfinsu a komai ma
2026-10-15 23:13:29
5
dawisuhja
yusuf ya'u hadejia (dawisu) :
Kuma de kin San mlm ya wuce wannan wajen
2026-10-01 21:38:32
5
sadanudahiru477
MegaAfrique :
Wai Trending Take Nema😅😅
2026-10-01 20:31:02
8
user8610882428676
Ahmad Hussaini Discipline :
Allah ya Kara kusanci Yar uwa
2026-10-01 16:12:05
49
hafsatataannabi
hafsat ta annabi :
wlh wlh kina burgeni
2026-10-01 20:11:56
13
asdanazeemi
A,S Dan azeemi :
Allah ya kara nisan tamu da gubar bidi ah
2026-10-02 11:33:21
6
abusadiq_aljasawi
ABUSADIQ :
to ki fassara mana ayar dan Allah
2026-10-01 23:00:52
25
abubakarboro2
abubakarsboro :
kalli wata abun tausayi
2026-10-02 07:38:47
5
zouciya.magana.227
zouciya Magana ❤️ :
Allah miki Albarka yarnan turomin account number kicha mamaki
2026-10-01 20:06:53
58
musamuhamad88
musa,muhamad :
allah yamiki albarka
2026-10-02 10:17:23
7
almahjirun
Almahjir :
Alhamdulillah da zuwan MALAMAN SUNNAH 🥰🥰🥰
2026-10-01 23:50:28
7
To see more videos from user @bilatuyunus, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About