@emteeyshmurda: Have you streamed “Ranar Aure” by Emteeyshmurda ft @Dan Musa link on my bio #ghanatiktok🇬🇭 #arewa__tiktok #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #danmusanewprince #emteeyshmurda
In sha Allah Munda rabon yin aure kuma zamuyi farin ciki Allah ya bamu mazaje nagari Kai kuma Kai kuma Allah yabaka tagari
2026-10-01 15:19:02
19
Maryerm🌹🥀 :
in yaje viral a kirani
2026-10-01 15:21:37
14
Meenah_empiree :
Please akwai song ɗin nan a Audiomack ?
please sunan shi
2026-10-04 12:22:25
4
🦋maironluggah🦋 :
Waqar nan kuka😭 take sani
2026-11-06 14:59:00
1
Mairoo :
Love love this song 🥰
2026-10-01 19:37:21
1
dijeeh 001 😇 :
Wallahi nida farko nadauka ma Kai ne Kai wakan nan 🥰🥰🥰
2026-10-04 15:55:57
1
𝓐𝔃𝓪 𝓒𝓸𝓸𝓵 𝓑𝓪𝓫𝔂 001🦋 :
My favorite song 😩🤍
2026-11-04 10:00:21
4
Rsarakee :
Meyasa baka hawa verse dinka shima yayi sosai
2026-10-03 22:26:54
3
nanasho001 :
Masha Allah Allahuma barik
2026-10-30 11:58:40
1
maryamarh :
wlh wannan wakan yana kashe ni
2026-10-05 11:39:05
3
MT Global import 🇨🇳👉🇳🇬 :
bro na u sponsor the song or what up to now i no see u on ur verse[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-01 17:44:33
2
ᥫ᭡ 𝙷𝙰𝙵𝚂𝙰𝙷 ᥫ᭡ :
Au daman kaine kayi 🥰
2026-10-28 14:40:05
1
Tk m Arammah1 :
Allah yasa mudace
2026-10-01 17:02:50
1
Tẹẹ_Ɓøůịị :
waladdallin ameen
2026-10-01 16:35:01
1
BujiCapsAndMore :
2026-11-01 10:43:04
1
أمپمہ💎 :
2026-10-01 15:18:01
1
Muhammad Auwal :
waladalin ameen
2026-11-07 06:23:00
0
Ali-abba-007 :
ka hau verse naka shima yayi dadi
2026-11-19 22:06:41
0
Walid Jaaah :
2026-11-25 15:52:47
0
Safeenah🦋✨ :
Ina cikin napep kawai dreban da nake ciki y zagi wani dan’uwansa Mai napep shima wancan y rama me napep dina y sake zaginsa kawai wancan yace “dallacan ware da wani mummunan passenger ka” Nace toni mene laipi nah?🤔
2026-11-20 21:21:04
0
muhsina's henna :
A temaka a aurar dakai muhuta😁
2026-11-10 10:26:46
0
Sani Mahiru wundi :
Amma Dan musa yatashi kaina sosai da wakarnan.
2026-11-25 20:52:31
0
To see more videos from user @emteeyshmurda, please go to the Tikwm
homepage.