@basharppsmovement: Ziyarar Ta’aziyya Gwamnan Jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris (Kauran Gwandu), ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Zayyanu, Sarkin Gabas na Gwandu, tare da jajanta musu bisa wannan babban rashi. Allah Ya gafarta wa marigayin, Ya jiƙansa da rahama, Ya ba iyalansa da al’ummar Gwandu haƙurin jure wannan babban rashi. 🤲🏽 Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.@Bashar Attah

BASHAR-PPS-MOVEMENT
BASHAR-PPS-MOVEMENT
Open In TikTok:
Region: GB
Thursday 01 October 2026 15:29:55 GMT
2709
225
3
21

Music

Download

Comments

user5225984074284
user5225984074284 :
sai Kaura insha Allah
2026-10-01 19:24:55
0
abdulazez746
[email protected] :
Allah yasa kagama lafiya kaura ✌️
2026-10-01 16:00:25
0
basirumusa197
Alh Basiru musa gold suru :
2026-10-01 16:46:53
0
To see more videos from user @basharppsmovement, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About