Tun ina shekara 18 nayi aure amma yanzu nabawa 30millioun baya😏😏
2026-10-02 06:13:46
29
Auwal laki :
aiko ansamu matsala domin gaka ba kudin ba auren
2026-10-01 16:33:50
70
naija momy :
good bless you
2026-10-02 18:46:45
0
maheermuhammad :
kanada matsalar [Big LOL][Starstruck][Laugh approved]
2026-10-01 19:58:44
2
Ferhard Serleesu :
wannan baima fahimci waye Allah ba mafiyawan matasa wlh sai bayan Sunyi Aure Allah yake Azurtasu so that talauci da Arziki duk na Allah ne 🤌
2026-10-01 18:00:25
25
Muhammad Adam usman :
Dan Allah kabani Amsa, Zinar wuri fa?
2026-10-01 16:57:37
21
Dikko sulaiman :
i regret investing my money in dangote refinary
2026-10-02 20:55:50
0
Ashd :
Tell them oo
2026-10-01 22:08:19
1
Abdulwahab lawal :
wlh qaryane
2026-10-01 16:24:44
7
ya'u muhammad :
qaryakake wllh
2026-10-02 20:58:45
1
Gwaska for life ❤️🔒 :
Tabbas bro
2026-10-01 19:30:43
1
Ameer hashim :
Karyane ni yanxu inada Aure kuma allahamdulillah
2026-10-01 16:18:03
31
bello :
gaskiya kasamu matsala
2026-10-01 17:07:20
8
Ibrahim khaleel :
wlh karyane alhamdulillah nariga abokaina aure sanan akwai yayuna duk narigasu amma yanzu alhamdulillah ko abokaina babu me nunamin yatsa sabida yanada abin hannu
2026-10-01 23:03:50
5
💚👰 YAR _ZARIA💚👰 :
wayyo JAMA a kwarto yabiyone🏃🏃🏃🏃
2026-10-02 11:26:08
2
smart boy :
I know that is true bro but stop causing
2026-10-01 16:44:04
2
boube@ :
wly gaskiané nawa
2026-10-02 09:53:58
1
abbaaminu830 :
gaskyn abokii
2026-10-02 03:03:35
1
G/dutse :
wallahi na yarda da kai
2026-10-02 07:32:26
0
fako :
Allah Yamaka albarka abokina
2026-10-01 22:11:56
3
kilishi :
gaskiyane babban yaya
2026-10-01 21:44:36
2
user6118200667561 :
gaskiya ne broh😂🤣🤣
2026-10-01 21:28:36
2
🥇 𝑺𝒂𝒍𝒆𝒆𝒛𝒚 👑 :
yauwa Gaya musu de
2026-10-02 09:19:55
2
abban shema.u :
wlh karya ne shekarar ta 24 nayi aure amma yanzu Mata Na uku kuma wlh allhmdllh
2026-10-02 13:55:52
1
anastasiu4922 :
hhhhhh hhhhhh
2026-10-01 21:45:57
1
To see more videos from user @badumake, please go to the Tikwm
homepage.