wai Dan Allah idan mutum yabrr Nigeria Ina zaije yasamu farinciki haba
2026-10-01 20:36:16
45
Mr Storeking :
insha allah bazakaga shehu ba wlh 😂
2026-10-01 19:36:01
64
muhammadauwalumar76 :
shehu Ibrahim Yanayin kuka fiyeda Haka Sbd Soyayyar shugaba Annabi Muhammad S. a. w
2026-10-01 18:39:08
119
yahaya aliyu jawa :
duk wanda yayarda shehu romio ne yamin like
2026-10-01 22:04:28
20
king👑Ahmad Aminu :
salati Goma ga Annabi s.a.w
2026-10-01 19:22:26
42
borno.boy :
to fa jamaa kuzo wahala tasamu eh king son wayoooo
2026-10-01 22:09:40
0
USAMA M ALFA :
Ni dan Salafiyyah ne, Amma hakan ba daidai bane.😔
2026-10-01 18:34:33
25
kabir mai addah :
subhanallah wallahi wannan baidaceba
2026-10-01 21:23:52
1
Mohammed Bello :
hhhhhhhhhhhhhhhh
2026-10-01 22:42:37
0
OFFICIAL MUS'AB ⚡💥💫 :
bad guy 😂😂
2026-10-01 21:10:22
0
jibson amanar moussa faransa :
attara yan mata shehu Ibrahim din 😁😁😁😁😁kuma wllh ya iya kallon soyayya 😁😁
2026-10-01 21:16:02
7
@RUGOJIBOI40 :
I pledge Nigeria my country😂😂😂😂
2026-10-01 22:18:33
0
Queen nanancy :
Soyayya saidai inna manzon Allah wlhe
2026-10-01 21:10:20
9
zaharadeenabubak58 :
wanda yagane anyaudari shehu yamun like
2026-10-01 21:20:40
59
💫Hasken Sunnah 💫 :
da ina raye da nayi comment
2026-10-01 20:35:00
2
usman isah :
Wai me yake cewa😅
2026-10-01 20:05:30
7
kauna ce :
mene haka dan allah
2026-10-01 18:11:11
7
Queen_jojo❤️ :
Innalillah shehu ya shiga hannun nisa’u🥺💔😭
2026-10-01 19:57:08
15
Alkasim muhammada :
mukula da sallah akan lokace yan uwa[Pray]
2026-10-01 20:25:26
15
Maryam Nura Musa :
ke duniya Dan Allah kudena abin kuma harda sabo wllh babu ruwana
2026-10-01 18:31:10
6
أبو بكر صادق 🇸🇦🌹🇳🇬 :
Allah Ya ƙara mana son Annabi Muhammad , Ya ƙara mana ƙaunarsa da, bin Sunnarsa da koyi da kyawawan halayensa. Allah Ya haɗa mu da shi a Aljannar Firdausi. Ameen . 🤲🤲
2026-10-01 21:23:39
8
Saidu musa :
kai wannan mutumin allah yama albarka saboda ka tai maka wa wannan idon
2026-10-01 19:47:29
5
maikasuwa :
akiyayi shehu yafi gaban wasa. ai
2026-10-01 22:22:24
1
@Teema caps borno 💥 :
Insha Allah Kaida ganin shehu har Abada 😂
2026-10-01 22:38:48
2
Khalid Ahmad🇳🇪💯🤩 :
wllh wlh sai ka walakanta duniya da lhr
2026-10-01 22:09:18
2
To see more videos from user @call_me_update1, please go to the Tikwm
homepage.