@arewa_presenter: MEYASA AMURKA TAYI GARGADI AKAN TSARON IRAQ🇮🇶 - RAHOTO Al Mayadeen ta ruwaito, tana ambaton wani jami’in Amurka, cewa Washington ta gargadi Baghdad kada a bari a ƙaddamar da hare-hare daga cikin ƙasar Iraqi, ko da kuwa da sunan kare ikon ƙasa. Wannan na zuwa ne bayan Amurka ta kammala aikin sojinta a Iraqi. #ArewaPresenter #Iraq #USA #Iran #Baghdad