@bauri159:

Bauri1
Bauri1
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 01 October 2026 17:23:53 GMT
76433
1511
41
36

Music

Download

Comments

samaila_fatima
SAMA'ILA ISMO :
kubarta nan mana
2026-10-02 09:12:16
2
hassanagmail.com8
حسن حسين :
Anyway tunanin kubraba Kan motar da boding 👌
2026-10-02 21:35:33
1
usman.bin.ahma
Usman Ahmad :
Naganta nangurin Allah ya kyauta gaba
2026-10-02 19:07:44
1
mousking_01
mousking-01🇳🇪Djå pönïyä :
abar motar wurin kawai kaga babu asara
2026-10-01 21:11:24
3
dalhatuyahaya515
dalhatu yahaya :
a yananyin yanda naga abun mafita shine ya danyi baya kadan sai a sauke bodin tinda naga tipping ya fara dagawa daganan sai a ragewa tayun motar iska shike nan insha Allah zai fita.
2026-10-02 15:22:57
0
useridrisharuna
IDRIS HARUNA 003 :
a sace Tarun motar gaba daya motar zatayi kasa seyayi gaba
2026-10-03 13:08:43
1
suleman812292
sule man [email protected] :
Allah yakiyaye
2026-10-04 09:02:56
1
muazuharuna6041gmail.com
mu'azu haruna6041 :
Allah ya Kiyaye nagaba
2026-10-02 08:38:02
1
abbakarsadeeq_001
@Abu_Sadeek1230 :
Nidai a shawara ta kubarta awajan Gsky
2026-10-02 11:01:48
1
sufiyana718
Sfy Amana EAGLE 🦅🦅🦅🦅 :
a conce motar
2026-10-03 23:45:23
1
ilmar_interiors01
ILMAR_INTERIORS :
Yayi reverse kawai
2026-10-02 10:18:31
2
makuimajalam
SULEMAN PKM :
Araba kan motar
2026-10-03 07:10:35
0
abdulmuhdkoboless
Abu haulat :
Kusawa motar wuta 🔥🔥🔥
2026-10-03 21:23:36
1
musamuhamma05
musamuhammad05 :
seyayi Baya da motar
2026-10-03 06:25:22
0
mcullu55333
M ÇHÜLLÜ 💕💕 ابو بكر :
abarta abude wata kofa
2026-10-02 08:44:55
0
ibrahimmaina11
ibrahim maina :
Allah yakiyaye nagaba
2026-10-01 20:05:17
0
shamsudinibrahim1
Barrister Shamsudin Ibrahim :
Innalillahi asara gafili Allah ya kikaye gaba
2026-10-01 22:44:15
1
hajkkas2
saif :
Ku barta tasha zama. Ta
2026-10-01 22:44:49
0
ad.wanzam
AD Wanzam, :
Duk wanda yace kubarta be San zafin Dukiyaba Dan haka a ne mi mafita kawai. Allah ya tsare gaba.
2026-10-02 09:41:57
1
alimohammed97757
ali775bjr :
to Allah yakawo mafeta
2026-10-01 20:40:06
0
tiktok.comsunana
Sunana 📜 :
Abar gun yakoma gun tarihi tunda babu mafita 😂😂
2026-10-02 09:41:44
1
official_____zakkuwa
 OFFICIAL- ZAKKUWA  ☑️ :
Badai motar muceba ko 😂
2026-10-02 14:49:53
1
yasirmuhammad7970
Yasir Muhammad :
dan allah kada ayi asarabiyu kubara mutara kawai
2026-10-02 07:50:22
1
abubacar.umar
abubacar umar :
arage iskan tayoyin motar tayi kasa mn😎
2026-10-02 07:20:32
1
onlyone1sjjjd
Guzberi :
katakai zaasaku suzama kamar support kamar yanda ake tarbe Decking.
2026-10-02 17:58:40
1
To see more videos from user @bauri159, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About