@kwangila.hausa.tv: WANI LABARI DA BA KOWA ZAI IYA FADA BA… 😳🎙️ Ya tsinci kansa a cikin shaye-shaye, amma yau yana magana da kansa game da abin da ya faru da shi, illolin da ya fuskanta, da yadda rayuwarsa ta sauya. 🔥 Wannan trailer ne kawai… cikakkiyar hirar tana zuwa! 🎙️ DAGA BAKIN MAI ITA 📺 Kwangila Hausa TV. ⚠️ FOR AWARENESS ONLY — NOT FOR PROMOTION. Shaye-shaye na iya lalata rayuwa. Say NO to drugs. Ku kasance tare da mu. Wannan hira za ta taɓa zuciya. ❤️‍🩹 #DagaBakinMaiIta #KwangilaHausaTV #Trailer #HausaInterview #WayarDaKai

Kwangila hausa tv
Kwangila hausa tv
Open In TikTok:
Region: GB
Thursday 01 October 2026 17:58:45 GMT
151135
16028
487
2370

Music

Download

Comments

maryamluxe73
MARYERMA'S LUXURY ✨💫 :
ya Allah munada yaya munada Yan uwan Allah ka shiryasu
2026-10-01 21:29:49
248
ayarallah3
Ayar Allah🦋❤️ :
Amman yanada kirki wlh anguwar mu daya🙏🏻 Allah ya shiryamu baki daya Malam sadık akwai kırki wlh
2026-10-01 23:32:16
76
hennabywalida
hennabywalida :
Marasa lafiyarmu n gida dn asibiti Allah k bamu lfy😭😭😭😭😭
2026-10-01 20:55:40
52
user5313582961367a
ruky brigade :
allah yasa mudace
2026-10-02 06:14:09
0
sanicfa02
Sani Cfa😍❤️ :
Amine y’a rabbi 😭😭😭
2026-10-02 00:58:38
0
saeedfx10
Saeed muhammadfx :
jama a asha wiwi 😁
2026-10-02 06:46:21
1
myarban1
KHADEE_____MASSS🐍 :
allah sarki rayuwa😭🙏🏾
2026-10-01 21:36:33
23
hajiyameena2
Hajiya Meena 🇸🇦🇳🇬❤️‍🩹 :
allah yashirya ya rabbi [Crying][Crying]
2026-10-02 03:55:56
1
realrukyzaria
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Waiyo Allah cikina 😂😂😂😂😂
2026-10-02 05:23:11
13
bilkeesu_1
bilkeesu_1 :
Allah sarki Allah ya bakamafita Allah ya sa ka dena har abada kenan
2026-10-01 22:54:39
7
khalidmaha01
🎀خالد مها :
May Allah grant us success
2026-10-01 23:44:41
1
capacitygsm
KINGAMEER💜🤍 :
life is nothing sorry bro😭
2026-10-01 23:47:02
1
youngab58
YOUNG AB 🤯 :
ni wlh tunani takesani shiyasa nadena
2026-10-01 23:46:54
11
saadatoubeli1
SYB beauty studio 💄👑 :
Ubangaji Allah muna da kunne ya Allah mun aifah ya ubangaji Allah ka shirya mana zuriya tare da dukkan al’umar musulmi baki daya
2026-10-01 22:47:35
9
fatimausman486
fateema usman :
Allah Kai shirya mana zuria 🤲🤲🥺
2026-10-01 21:33:07
8
matan.ahmed1
matan Ahmed :
allah ka shirya mana zuri'a🙏🙏
2026-10-01 21:38:32
9
maigurasa20
Ali Mai gurasa 🇳🇬🇳🇬 :
Allah sarki rayuwa Allah yasa muci kada Imani
2026-10-01 21:35:45
5
maryam.abdaullahi
Maryam Abdaullahi :
Allah sarki bawan Allah 😭😭😭😭
2026-10-01 21:17:15
5
baharimahammed.com
Baharimahammed communication :
Allah sarki
2026-10-01 21:23:50
5
babyncarino
~💙🦋 :
Allahu Akbar🥹
2026-10-01 21:25:29
7
hasnerh87
FabricsByHasnerhA :
Ya kamata a aje acct number din da zaa taimaka masa naji kamar a karshe yana cewa a taimaka masa da kayan plumbing. Allah ya tsare mu ya kare mu Allah kuma ya shirya mana Zuriaa Amen .
2026-10-01 22:35:17
9
ameerat97
🌸🫧AMEERAT🫧🌸 :
Allah sarki 🥹🥹🥹🥹🙆‍♀️
2026-10-01 23:19:23
4
realmimirano2
Mimi Rano👑 :
Allah k shiryamin yayana🥺
2026-10-02 06:49:44
3
ummys4
Ummi kitchen items and more :
subahanallah
2026-10-01 23:50:46
2
zainababdu79
Z📚💕 :
Allah sarki Walh yabani tawsai yasani kuka Allah ya sa mudaci 💔💔💔🥺🥺
2026-10-01 23:45:03
4
To see more videos from user @kwangila.hausa.tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About