A matsayina na karamin dalibi lokacinda naji malam Lawal yayi magana akan ألم تر kuma naji yace duk a cikin al qur'ani sai إلا tazo kawai abunda yazomin a rai nace wallahi ban yadda ace malam bai san da ألم تر كيف ba zan jira bayaninsa na gaba, amma sai naji mutane sunyi Ca akan maganar sai daga baya da yayi bayani na fahimta
So ni abunda nake gani a matsayinka na dalibin ilimi duk lokacinda kaji wani malami yayi wata magana ta ilimi to akwai bukatar ka jira kaji cikakken bayani a kansa indai gaskiya kake nema