Wannnan sai Masoyin Manzon Allah na gaskiya ne kadai zai gane me ake nufi
2026-10-02 00:12:55
46
🎉Official_habibu_nasir🎉 :
Wlh kam Ni Nama kasa gane abinda yake nufi akai
2026-10-01 22:43:13
42
leemahsglow :
Don Allah duk wanda yy takaicin abinda shehi yafada yyimin like 😩
2026-10-02 07:38:59
74
Only one 💵💸big update 💳🪪💶 :
I dey with you salma 🥰🥰👍
2026-10-03 00:20:00
0
Abubakarsani :
masu hankali koyi hakuri [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-03 06:07:18
0
king 👑 :
please sister i need your number
2026-10-02 15:39:33
0
AMINCE DANI ANNABI :
wllh wllh maganarsa haka take domin allah da annabi ba wanda ya isa ya rabasu domin dukkan bautar allah idan babu annabi baxata ansuba saboda shine abin haɗin bautar allah
2026-10-02 16:03:31
16
Karim EMDY star :
Abin da Shehi yake nufi shi ne: Manzon Allah ﷺ ba abokin tarayya ba ne ga Allah, kuma ba a ɗaukaka shi zuwa matsayin Allah. Allah Shi ne Ubangiji, Mahalicci, kuma Shi kaɗai ne abin bauta.
Amma Annabi Muhammad ﷺ Manzon Allah ne, bawan Allah ne kuma zababben Manzonsa. Saboda haka idan muka ce “Manzon Allah”, muna tabbatar da matsayinsa na Annabi da Manzo, ba wai muna yin masa shirka ko ɗaukaka shi zuwa matsayin Allah ba.
A nan akwai bambanci tsakanin sanin Allah da sanin Manzonsa ﷺ: mu san Allah a matsayin Ubangijinmu wanda ya cancanci ibada shi kaɗai, sannan mu san Annabi ﷺ a matsayin ManzonSa da ya kawo mana saƙon Allah, mu ƙaunace shi, mu girmama shi, mu bi Sunnarsa.
Allah Ya ce: “Muhammadur Rasūlullāh” — Muhammad Manzon Allah ne. (Al-Fath: 29)
Don haka ƙaunar Annabi ﷺ da girmama shi ba shirka ba ce, matuƙar ba a ba shi wani abu daga cikin siffofin Ubangiji ko ibadar da ta keɓanta ga Allah. Abin da ya kamata shi ne mu tsaya kan abin da Allah da Manzonsa ﷺ suka koyar, cikin ilimi da fahimta. ❤️ﷺ
2026-10-03 08:32:03
4
MUSA R.K :
wlh wannan bashida lpy😭
2026-10-02 20:56:25
2
Albani yunusa mohd :
Me yake nufi ohooo
2026-10-02 03:35:21
1
king_ceryyid :
shehi me tashin inji [Tears of joy][Broken heart]
2026-10-01 23:26:47
11
mariyasani94 :
Yana nufin baza Kayi Imani da Allah ba kuma baka yarda da Annabi Muhammad SAW ba dole sai Kayi Imani da Allah dayane sannan ka gasgata Annabin sa…Bazaka ka yi Imani da daya aciki ba fa ce Imaninka ya raunana…wallahu taala aalam🥰
2026-10-02 06:25:02
20
MOHAMMED MUSA ALI :
i don't understand wlh fah
2026-10-02 02:06:46
1
Sadam Bishir :
aslm abinda shehi yake nufi anan shi ne Annabi S.A.W ba abokin shirka ba ne ga Allah se dai shi mahadin bautar Allah ne.bauta ba zata in ganta ba sai an bi karantarwaesa.
2026-10-01 23:56:21
12
babanumma :
babu abun bautawa da gaskiya sai Allah Annabi Muhammad bawan Allah ne Kuma manzon shi,