@juniorshehitajulizzi: Ba shirka mukeba #yabonannabichallenge #hausatiktok #foryu

JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI
JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 01 October 2026 23:36:38 GMT
21206
3177
219
100

Music

Download

Comments

jamilu4248
Dr Jamilu kwakwatawa :
Gaskiya ni dai ban gane ba please I need further explanation
2026-10-03 14:09:20
0
naziruibrahim1425
Nazeeribrahim :
me tashin inji kenn[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-02 15:26:20
0
user380318180819
Ahmad Sulaiman :
Allah Bashi Da abokin Tarayya Shi kadaine
2026-10-02 08:12:23
31
shiekhshehugorandutse
sheikh shehu :
Shehui
2026-10-03 20:19:26
0
sdalbasu
SD ALBASU :
Umarnin Allah muke bi, bana Shehu ba.
2026-10-02 08:38:01
11
aleeyu__
Aleeyu :
inna complete nasa
2026-10-03 10:43:28
0
aminuharunaidris2
Aminu Harunaidris :
magana yake ba aya ba hadisi da tunani yake magana Allah yasa mudache
2026-10-02 09:30:01
5
yusuf.textiles
YUSUF TEXTILES :
Jackie
2026-10-02 07:54:34
2
mujaheed__saraki
mujaheed saraki :
Annabi Muhammad ﷺ ba abin haɗin bautar Allah bane”, saboda haka ba daidai ba ne faɗin haka, domin hakan ya nuna cewa ana haɗa Annabi ﷺ da Allah wajen bauta. A Musulunci: • Allah kaɗai ake bautawa. • Annabi Muhammad ﷺ bawan Allah ne kuma Manzonsa. • Annabi ﷺ shi ne wanda ya koyar da mutane yadda za su bauta wa Allah, amma ba a haɗa shi da Allah cikin ibada ba. Saboda haka, mafi kyau ka ce: “Annabi Muhammad ﷺ Manzon Allah ne, kuma shi ne ya koyar da mu bautar Allah.”
2026-10-02 20:25:16
0
muneer.kabeer1
Muneer🫡 :
Yakamata musulmi ya waye yadaina yarda da abinda zuciyarsa takeso yakasance mutum me adalci ga kuwa shehi me tajul izzi ba abinda yake nufi kenanba kuma duk mutum me ilimi da kyakyawar niya da fahimta zai gane abinda shehi yake nufi abinada shehi yake nufi shine Annabi Muhammad s a w shi ne wanda ya haɗa mu da hanyar sanin Allah da bautarSa, ta hanyar isar da saƙon Allah da koyar da tauhidi.” Wato ba wai ana bautar Annabi s a w ba, a’a, ana nufin cewa ta hanyar Manzon Allah s a w ne muka san yadda za mu bauta wa Allah bisa koyarwar da Allah Ya saukar masa. Misali kamar ka ce: “Annabi Muhammad s a w shi ne hanyar isar da saƙon Allah zuwa gare mu, kuma ta koyarwarsa muka san yadda ake bauta wa Allah.” Wannan ita ce ma’anar da nake ganin kalmarka za ta iya nufi idan an fahimce ta da kyakkyawar niyya.
2026-10-03 17:29:16
1
malamxv
Malam drz :
nifa nakasa gane meyakeso ya isar ne
2026-10-02 19:40:34
3
ameer_tex
AMEER 💙😇 :
Gaskia shehi yabata wllhi
2026-10-03 05:47:44
1
asquare97
عبدالله ادم أحمد :
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 😭 dan Allah bawan Allah ka tsaya iya wakar k
2026-10-02 09:45:09
3
sirdason
sirdason :
Baida abokin taraiya allah s w a
2026-10-02 06:32:04
5
naseer.ophostry
ÑÊËËR🪑 :
Wannan fah wlh ya Kauce w
2026-10-03 18:03:42
1
sagiraminunasidi
[email protected] :
ya kamata wannan yaron ya koma makaranta kaji wata magana dan Allah
2026-10-02 17:11:41
0
esmaeell10
Abu sameer :
Dan Allah asami wani me ilimin yamin bayanin me wannan yake nupi
2026-10-02 10:21:38
0
largeonepanel
CEO Leleboy scrap company :
Annabi Muhammad ﷺ ba abokin tarayya bane ga Allah, kuma ba abin bautawa bane. Allah shi kaɗai ne abin bautawa, kuma Annabi ﷺ bawan Allah ne kuma ManzonSa. Allah yace. قُلْإِنّمَا أَنَا بَشَرٌ مِّثْلُكُمْيُوحَىٰ إِلَيّأَنّمَا إِلَٰهُكُمْإِلَٰهٌ وَاحِدٌ... “Ka ce: Ni mutum ne kawai kamar ku; ana yi mini wahayi cewa lallai abin bautawarku Abin bautawa guda ne.”
2026-10-02 09:06:11
7
usman.abuaffan
ABU_AFFAN_(A.M.V)🦅🔊 :
wai dama shehu malamine
2026-10-03 10:38:00
1
alaibah_ulty_mate
ALAIBABAH_ULTI_MATE :
أَبَرْقٌ بَدَا نَحْوَالْمَرَابِـــعِ يَلْمَــــــعُفَهَبْنِي امْرَأً إِذْيَلْمَعُالْبَرْقُيَدْمَـــعُ
2026-10-01 23:42:19
0
alaibah_ulty_mate
ALAIBABAH_ULTI_MATE :
لَمَحْتَبِوَهْنٍ وَيْكَهِجْتَصَبَابَــةً وَرَقْرَاقَدَمْعٍ سَاعَةَالْحَيِّ يَهْجَعُ
2026-10-01 23:42:33
0
updetar01
Updater_🅾️🅾️1️⃣ :
Allah yasaka
2026-10-01 23:42:16
3
abu_nasreem
ABU NASREEM :
gaskiya yakamata kasan inda hankalinki yake
2026-10-02 09:00:56
1
abdullahi_abba
A_A :
Gaskiya Ana ma addini hawan qawara a Nigeria sai kuma ace wai fahimta ce.
2026-10-02 15:34:17
1
ishaqabdul333
ishaqabdul333 :
Molan ka
2026-10-02 13:11:02
1
To see more videos from user @juniorshehitajulizzi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About