@siyasar__arewa__20: Sarauta ba daura rawani da hawan jirgin sama kadai ba ce in ji Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. Sarkin wanda a yau Asabar ake bikin ba shi sandar girma, ya ce ba ya so ana amfani da kalmar talakawa a kan jama'arsa.
SIYASAR__AREWA__2027
Region: FR
Friday 02 October 2026 05:38:37 GMT
Music
Download
Comments
Cutie Sady💕 A Ahmad 🥀💯 :
Exactly 🥰
2026-10-03 12:56:46
1
Aliyu Zailani :
naga fuskarsa na maiqo yayi wanka kuwa
2026-10-02 14:35:01
21
dan alhaji me hula :
sarki daya ne a kano
sunusi
2026-10-02 19:16:08
21
Nura Gwalan a :
like a restaurant
2026-10-03 14:22:18
0
itz-abba ben2ben :
Sanusi lamido sanusi 🥰🥰🥰🥰
2026-10-02 14:30:06
27
Abumlfashi :
Hmmm wannan video tun last year Akayi Shi
2026-10-02 14:37:53
3
Rsarakee :
Sannu ale aminu gaskia babu dadi
2026-10-02 21:57:47
5
fresh,king,kanawa,ne :
Kano sai me ilimi wlh
2026-10-02 17:48:06
7
sulaimanisah130 :
Kowa ya tuba don wuya ba lada
2026-10-03 09:04:22
2
faruku aliyu :
kano sai dan lamido🤌🏼
2026-10-03 09:12:54
2
Yusuf :
gaskiyane Allah ya gara lifiya
2026-10-03 06:38:14
1
hamisu sadi garun babba%®✓ :
Allah ya taimaki sarkin kano halattacce
2026-10-02 20:35:29
3
Abdulkadir Aliyu 🤝 :
Asake daukan hakuri a kara jira
2026-10-02 13:58:46
3
YARO BAYA BAGA :
Wllh muna bayanka ko da gaskiya ko babu
2026-10-03 06:23:50
1
Ishaq Ahmed1234 :
sunusi kano
2026-10-03 01:30:43
0
Ahmed sonfawa :
karaye ne Allah
2026-10-02 21:29:18
1
Aliyu Kasimu :
Ransarki yadade
2026-10-02 18:08:24
1
𝐒𝐀𝐋𝐋𝐀𝐔 :
Kaji tawakkali
2026-10-03 05:26:54
1
hamisu abdullahi :
masha allah allah sarki👍
2026-10-02 18:34:09
1
Emjayy💀 :
Dama siyasa y koma sbd mgnrsa sak irin t siyasa ce😂😂😂
2026-10-02 18:36:37
1
Abusabrina :
Ran sarki yadade Alhaji Aminu Ado bayaro
2026-10-03 16:15:01
0
abdoul as :
sarkin Kano Aminu ado Bayero ko anso ko ba asoba
2026-10-03 17:55:36
0
USMANIYYA :
kano ta sunusi ce 💪
2026-10-03 19:52:54
0
AI Danjume :
Dan Allah kuyi yaki
please 🙏
2026-10-03 19:37:11
0
Abdul Aziz isa :
abba ayi sabon sarki a kano
2026-10-03 16:58:58
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.