@assalafiy07086280137: DAQA QARSHDAI DA QAFRSA YA GUDU ๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ Tattaunawa da Wani malamin Dariqa Kuma Yace Shi MUQADDAMINE a Dariqa, Ma'ana shi babba ne a Cikin Malaman Dariqa yakai Martabar Bayarda Da Riqa Kamar yadda zakuji daga bakinsa, Amma Kash ๐Ÿ˜ฅ Da Qafarsa Ya gudu๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ Shiyasa Nake fada wlh babu Halittadar da data ita ka're Dariqa a gaban mu, Billahil Aziim ko su Sharif Sale da Ire irensa da zasu yarda su samana lokaci suma sai mun fiddadu Dariqa saidai son zuciya ya hanasu fita โœ๏ธ Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy

ABU ABDILLAHI ASSALAFIY
ABU ABDILLAHI ASSALAFIY
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 08:17:21 GMT
7400
715
40
151

Music

Download

Comments

almahjirun
Almahjir :
Alhamdulillah da zuwan MALAMAN SUNNAH ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-02 10:46:13
7
muhammadnasir5626
๊ง ๐•ฝ๐–”๐–ž๐–†๐–‘_ ๐–‘๐–Š๐–Œ๐–Š๐–“๐–‰๊ง‚ :
๐ƒ๐š๐ง ๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ฆ๐ฎ๐ฌ๐š๐›๐š๐ค๐š ๐›๐ข๐๐ขโ€™๐š ๐œ๐ž ๐ค๐จ๐ก ๐ฌ๐ฎ๐ง๐ง๐š๐ก?
2026-10-02 10:38:26
1
aminubilli
AL-AMEEN. :
Nikan inasan musayen ilimi, Sabo da Ina San Hujjah a sabgar addini, irin wannan ya dace ko wanne Malami indai yakai ya bayyanar da ilimi to ya zamto Yana da hujjojin da zai Kare karatun sa Qur'ani da Hadisi da maganganun malamai.
2026-10-02 11:25:56
1
rabioucicerabioug
[email protected] :
hujja sai sunnah
2026-10-02 10:49:05
2
user34608348613088
Third kids ๐Ÿ˜๐Ÿ™„ :
Allah yakara lpy mlm
2026-10-02 10:56:25
1
saminujumar
โœฆ๐—ฆ๐—”๐— ๐—œ๐—ก๐—จ ๐— ๐—จ๐— ๐—”๐—ฅโœฆ :
sunna duniya ne
2026-10-02 10:45:19
1
gade_gade_
Mallawa par Satellite :
Allah yakara Daukaka
2026-10-02 10:50:40
1
umar_sale_kamba
umar_sale :
Allah ya biya ka , ya saka a mixani ๐Ÿคฒ
2026-10-02 11:37:10
1
nouhousaddi2
Nouhou bin Saddi :
ุตู„ูˆุง ุนู„ู‰ ุงู„ู†ุจูŠ ููŠ ุณุจูŠู„ ุงู„ู„ู‡ ๐Ÿคฒ
2026-10-02 08:25:52
2
abdulbalarabefalke745
Abdul s balarabe :
Allah ya biya ka
2026-10-02 10:22:43
1
daoudadaouda1443
abou ja'afar :
ุฌุฒุงูƒู… ุงู„ู„ู‡ ุฎูŠุฑ ุงู„ุฌุฒุง ูˆูˆูู‚ูƒู… ุงู„ู„ู‡
2026-10-02 10:03:51
1
useruser9904046507976
user@adamu9904046507976 :
Allah ya sakamaka da alkhairin duniya da lahira ameen
2026-10-02 11:59:11
0
user12461756811621
user12461756811621 ุงูุชุญ ู„ูŠ ู„ุงูŠ :
ู…ุง ุดุงุก ุงู„ู„ู‡ ุงู„ู„ู‡ู… ุซุจุชู†ุง ุนู„ู‰ ุงู„ุณู†ู‡
2026-10-02 11:51:21
0
wisefta1
wise :
Allah ya sa mudace da alkairi
2026-10-02 12:01:11
0
sadiqssg
Abu Mahir :
Masha Allah Allah Yaqara ilimi Allah Yasa Kafi karfin shedan
2026-10-02 11:48:37
0
rayyanu.m.inuwa
Rayyanu M Inuwa :
Allah yasaka da alkhairi
2026-10-02 11:44:11
0
bellogg010gmail.com
Alhaji G. G :
ina yan so zuciya kowa yazo yadubi wanga bayani
2026-10-02 09:09:40
0
shehuumar3872
Shehu Umar :
Masha Allah
2026-10-02 11:44:31
0
dausayi.global.en
DAUSAYI GLOBAL ENTERPRISES :
Abu Abdullahi Allah yasaka maka d Alkhairi
2026-10-02 10:44:58
0
ibrahimmusa81098
Ibrahim Musa :
ya ji wuta malam
2026-10-02 11:11:18
0
mfari1234
m fari :
sunnah gidan hujjah allah yatemakemu da yayimu akan sunnah
2026-10-02 13:08:31
0
zanaidouhalado
Abdoul wahidi saloufou :
allah yabiyaka
2026-10-02 11:10:46
1
nurajobe
alhnurajobe :
Allah ya sakamaka da alkhairin duniya da lahira ameen
2026-10-02 16:07:39
0
umaraliyu384
agadz :
Allah yakara lafiya malam
2026-10-02 11:34:16
0
ahmed.bandirawo
Ahmed bandirawo :
Allah yasakamaka da alkairi
2026-10-02 08:50:22
1
To see more videos from user @assalafiy07086280137, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About