@arewa_presenter: 🇺🇸🇮🇷 IRAN CE ABAYAN TIRKA - TIRKAR FLYDUBAI KO ZARGINE KAWAI? - RAHOTO Trump ya ce akwai yiwuwar Iran na da hannu a harin da wani mataimakin matukin jirgi ya kai kan kyaftin ɗin wani Flydubai da ke kan hanyarsa zuwa Isra’ila. Ya yi gargadin cewa za a ɗauki mataki mai tsauri idan aka tabbatar da alaƙar Iran. Sai dai bincike kan lamarin yana ci gaba. 🇺🇸🇮🇷✈️ #ArewaPresenter #Trump #Iran #USA #Flydubai