@the_bridesroom: If God blesses you with children, He has granted us a great blessing in this world #foryoupage

THE_BRIDESROOM
THE_BRIDESROOM
Open In TikTok:
Region: GB
Friday 02 October 2026 10:11:47 GMT
64488
3829
147
265

Music

Download

Comments

bossgee7
BOSS.GEE EXCHANGE 💶💰💱 :
My next of king should work very hard a swear
2026-10-03 06:41:23
0
kidswear39
Zee’s kids wear :
Wlh duk sedai inba matan arzuki kuka aura ba ni wlh ko zancen mutuwa banaso mijina yayi domin dawainiya se namiji wlh duk kudin mace namiji shine jigo Allah ka barmu da mazajen mu su cigaba da daukar dawainiyar mu🤲🏽😭
2026-10-02 10:44:36
62
alpkee02
Alpkee :
Yaa ALLAH make me a father before i die....
2026-10-02 20:34:32
2
rukayahalhassan90
rukky 113 :
ya Allah kabani ciki da haihua Mai albarka 😭😭😭😭😭
2026-10-02 14:22:03
22
rukiyyshuaibu
Hajiya Rukayya 🇳🇬🇸🇦 :
wlh ni banida yaro kodaya amma alhamdulillah bana saka kaina cikin damuwa koda yau she inacikin farin ciki
2026-10-02 23:04:05
2
aysha92441
Aysha :
Ai kwadai mutuwar miji duk kudinshi babu dadi Allh k barmu d maxanmu 🤲
2026-10-02 11:24:01
4
matar.mijinta081
matar mijinta :
ummm Allah ubangiji ya bamu haihuwa mai albarka rayayyu lapiyayyu masu albarka amen ya hayyu ya qayyum
2026-10-02 17:05:15
3
ummu.mubarak58
ummu mubarak :
rabbi latazarni fardan wa anta kairil warisin🤲
2026-10-02 16:24:27
4
sahibansahibi
sahibar sahibi🌹 :
ya rabbi 🤲😭 kasa jinkirin mu yazama alkairi 🤲😭🙏
2026-10-02 18:43:08
4
mustaphaaliyusuf
Mustapha :
kaiiiiiiiiiii
2026-10-02 19:30:56
0
bestchoice92.2
BEST CHOICE ❤️ :
Tab Gaskiya bana fatan ko kadan mijina ya mutu walhy😭😭😭ya rabbi kasa mu tsufa tare
2026-10-02 11:29:16
2
user6263421140409
user6263421140409 :
munyi rabuwar rashin mutunci da mijina yasakeni da karamin ciki ranar muna waya dashi sai yakemin xancan mutuwa wllh take naji banason yin wayar ma sbd harga Allah banason ya mutu inya mutu waye xe kula damu nida yarona hidima sai namiji ni baxan iyaba ni kadai 😭😭
2026-10-02 16:28:16
2
najmasluxury3
NAJMA'S LUXURY :
ikon Allah banda ni, wayasan gawar fari
2026-10-02 12:18:35
8
jannatu3633
jannat234 :
hmmm ina zaune an tuna mun abunda yasani kuka Allah ka saka mana akan abunda bamu da ikon bawa kan mu😭
2026-10-02 11:21:40
5
user1019982920731
khairiya :
wlh gamunan abin tausayi tsawon 9 years muna cikin qalu bale sakamakon mun tara yara kuma mutuwa tayanke qauna amma Alhamdulillah munata fadi tashi saboda yaranmu
2026-10-02 12:07:28
5
skinandmore.ng
Skin&more naija :
Mutanen mu na fama da rashin azanci
2026-10-02 23:38:47
1
aliyuisa45
aliyuisa603 :
Dolene nayi Mata hudu wllh kodan mugunta kartaci gidan ita kadai
2026-10-02 20:58:38
1
mally813
Ali Ladan :
matan hausawa dai koh 😁
2026-10-02 21:29:57
1
apexcollect
Ceaser 󱢏 :
basu da magana sai gado da mutuwa... very sad wallahi
2026-10-02 14:37:51
2
isah.mai.hala
⚽ISAH MAI HALA🇳🇬🇪🇦 :
wannan gaskiyane
2026-10-02 13:43:58
1
fandaenterprises
A & F collection :
Anmin gorin haihuwa na cin mutunci amma yanxu alhamdulillah yarana 3 kuma sede mutum y mutu wlh tunda Allah y bamu
2026-10-02 18:36:08
1
feedy5307306904035
fiddausi abdullahi :
dan Allah kagaiyacheni dan Allah
2026-10-02 13:53:14
0
bassirououmarou538
Bassirou Oumarou :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-03 12:21:45
0
zainabjibril17
Sips By Xee :
Chab ni banama kawowa masa mutuwa Nafi kawowa Kai na,Allah yasa mu gama lafiya 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🥲
2026-10-03 10:12:40
0
nasir8778118476068
Nasir Nasir :
wlh gaskiya ne
2026-10-03 08:34:29
0
To see more videos from user @the_bridesroom, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About