wayyo allah hajiya mardee dangirman allah kisakamu a addua muma allah yakaimu
2026-10-02 21:34:40
1
Dan-zangon-buhari-G-enterprise :
Masha Allah Allah ya karbi ibadah
2026-10-02 14:06:34
2
Daddyโs gurl :
Dan allah muna baran addua
2026-10-02 14:02:00
4
mr_yaseer_bug :
Dan Allah ki gaida mana da manzon Allah SAW๐ฅฐ
2026-10-02 14:34:50
2
๐ซsirdeeq๐ซ 001๐ซโจโจ :
mardeee kima yan comment addu'a mana koda sauษayane muma mana๐๐๐
2026-10-02 14:04:23
4
แผแผแผแผแผแผแผแผแผ :
marde dan allah asadamu muma๐
2026-10-02 16:36:51
1
shiitu by tiktok โฅ๏ธ :
mardee don Allah kirokamin Allah yabani ikon ziyarar shugaban annabawa shugaban duniya danahira Allah yakarawa annabi daraja please don Allah karkimantaโฅ๏ธโฅ๏ธโฅ๏ธโค๏ธ
2026-10-02 17:36:27
1
Maryam Jibrin :
kawata Allah yakarbi ibada
2026-10-02 15:25:19
1
Adamu Usman :
Hello my love
2026-10-02 14:55:30
1
king_Ajiboo :
zan dawo
2026-10-02 14:08:18
1
Aโ ๏ธA โ ๏ธMASHโ ๏ธ19๐ฅ :
Allah Ameen uwar gidan Mai magi๐ฅฐ
2026-10-03 11:34:41
0
AGON MARDEE :
mu na baran adu'ah
2026-10-02 23:42:21
1
shoulynbash :
ina baran addua Dan dai sirrice Dana fadi Amma duk dahaka asamu pls