@myahyard01:

M Yahaya RD1
M Yahaya RD1
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 17:18:32 GMT
161669
12636
784
2225

Music

Download

Comments

usmanishaqmahmud
Ak Shoes Wambai :
Na maida Auren nan a Comment section
2026-10-03 20:21:54
176
salifoukokarisira
Salifou kokari Siraji :
mune chaidu a comment section
2026-10-04 09:14:02
0
sumayya_gandu
sumayya-gandu :
Ni Kam wllh da infadama abinda aka dafamuna gara yunwa tayi halinta dani,
2026-10-03 21:25:43
107
bn..salis
Abdulaziz 🥹 :
Na maida wannan auren 🧏🏼‍♀️
2026-10-04 05:07:25
52
haneey34
Haneey34 :
mum mayarda auran nan a comment
2026-10-04 06:33:25
0
muhammadhuzaifausaini
muhammadhuzaifausaini :
[Red heart][Red heart][Red heart][Red heart] da fatan alheri
2026-10-03 21:47:43
0
oumshafiq
beebah collection :
iKon Allah ni wlh yanxu shekara 2 Ake nema kenan bamu taba wayaba bamu Kara magana ba tun rananda muka rabu
2026-10-03 18:54:19
79
hamza.muhammad7057
hamza muhammad :
naxo karanta comments
2026-10-04 08:59:15
0
junaidmohammed577
BigJ :
Saki uku balai ne dole sai Allah ya jarabi mutum da soyayya
2026-10-03 14:34:12
98
hayatul_islam12
حياة الإسلام🌹🌹🌹 :
Ko kun Lura haryanzu akwai girmamawa a tsakanin Su, taso tace karya yake takasa 😍
2026-10-03 22:31:33
42
h_gombe
H_gombe@ :
wlh innace baku burgeniba ubana
2026-10-03 16:21:25
74
elegant_accessories_kn
elegant_accessories_kn :
Allah ya kawo sanadin mayar da auren nan 🥰
2026-10-04 10:56:52
7
xahramuktar261
Xahra Muktar :
wlllh abun tausayi, Allah yasa akwai sauran zama a tsakanin su
2026-10-03 20:02:13
25
mrsbasaraki
Mrs basarake👑👑💪🏻💪🏻 :
Ni Wllh inada yara dashi amma ko waya bamayi kuma yara uku
2026-10-03 20:38:15
25
auwaltoli15
Auwal Ibrahim Yaro :
Ku shaida Na mayar da Auren nan
2026-10-03 22:46:34
18
mamamama34361
rahama AI video :
ya mukaji da murmushi ☺️☺️
2026-10-03 23:13:14
24
anasmumar
Anas M Umar Mai Germany 🩵 :
wannan aure mundawo dashi a comment section
2026-10-03 21:47:11
0
shamsiyyanasir7
Shama Nasir ❤️ :
Shekara 4 bamu tabba magana ba kuma bazamuyi ba
2026-10-04 07:03:44
6
user5374200425142
Mrs Aleeshart ♥️ :
gsky ba class
2026-10-04 09:27:42
5
ahmad_muazu475
Ahmad Nazifi :
At some point ur ex is the best person to talk to 😂😂😂 because that person don see you finish
2026-10-04 08:00:27
5
maryamjalingo1
Maryam Jalingo :
iKon Allah 😂😂😂
2026-10-03 19:40:49
4
shatuwaa1
shatuwaa1 :
Idan akwai Alkhairi a zaman ku allah ya daidai ta tsakanin ku
2026-10-03 20:01:21
12
yarshuwa
Yar’shuwa :
wato fa aure da gaske rai gareta amma daga yadda bayin nan suke kira kasan akwai soyyaya
2026-10-03 20:29:35
16
khalifaumar2024
Khalifa Umar :
There is a lot to learn from this video
2026-10-03 21:46:24
7
ka7157101
ka7157101 :
Allah Yakawo sanadin komawar wannan aure indai akwai Alkhairi a cikinsa
2026-10-03 18:49:19
19
To see more videos from user @myahyard01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About