@dr.ahmadms: fake drugs

Dr Ahmad MS
Dr Ahmad MS
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 18:21:00 GMT
81415
10337
260
717

Music

Download

Comments

mamaahmad000
mamaahmad00 :
wlh haka ne akwai wani product na Diazepam Kai abin baa magana imagine yaro Dan six month a bashi 10mg still ace yana convulsing .I believe you sir
2026-10-03 19:12:59
1
rchpshamsuddeenmuktar0
RCHP SHAMSUDDEEN MUKTAR :
great job 👍
2026-10-04 19:37:08
0
hapsatu.umaru
Hapsatu Umaru :
Mudai munshiga uku yan Nigeria kota ina ba sauki 😭💔
2026-10-02 19:11:16
85
alkalizulaihat82
Zulaiheart :
ya Allah we are in danger
2026-10-03 23:35:32
1
zamanlafiya3
💫Zaman Lafiya💫 :
tun ranar da naga vedion ka na energy drinks bansake sha ba
2026-10-02 22:30:55
28
hauwaty741
Hauwa Muhammad Barka :
ya Allah kayi mana maganin abunda yafi karfinmu mugunji mugun gani Allah kayi mana tsari alfarmar annabi da Al,qur,ani🤲🥹
2026-10-03 10:52:33
8
salmaarab21
Salma Muhammad ARB 🇾🇪🇳🇬🦋 :
sai kafita wajen saikaga Dr da kasani a Nigeria ALLAH yasa mudace [Broken heart]
2026-10-02 19:53:09
6
mr_billie4
MR BILLIEY BACKUP :
Dr Dan Allah inada tambaya pls saunawa yakamata mutun yaci shinkafa a rana saboda ance suger ce ????
2026-10-02 18:54:53
8
al_afaf_media
Zainab Ja'afar Mahmud :
Allah mun tuba, Allah Ka kawo mana ɗauki, amma lamarin ƙasarmu kam!
2026-10-02 22:23:39
5
littleafrah
AFRAH PIECES atamfa and lace :
nayi typhoid na tashi mutuwa wlhy anka tayimun wrong treatment a wani private hospital da naga saukin komai nakasa samu sai dai kullum jiya iya yau nace kai ku kaini uduth nidai 🤣 nagaji da wann gatan muna zuwa Dr yace duka fake magani suke mun using ya rubuta masu kyau yace megidana yaje ya siyo wlhy kwana 2 na mike da ko komai sai anmin duk na sare na dauka lokaci yayi 😅
2026-10-03 09:18:35
4
yar.mutan.niger0
YAR.MUTAN.NIGER :
munachikin wani hali Allah ka kawomana dauki
2026-10-02 22:00:46
1
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-02 20:10:17
34
hindatuabbas28
oum Ammara :
wnn gsky ne wlh xuwa na Ghana na gane haka Allah y gyara mn
2026-10-02 20:38:43
3
user63478144226108
maryam/ mariya :
wlh kudu sunfi samun yan arewa qualitative magani, tabbass ina da hujjah,sbd da dayan kudu mukayi wannan maganar kuma yayi aiki abban store na magani a lagos,ya ce nan arewa expiring date magani ake kawowa,kai even enjuctio expire ake kawowa wlh ???
2026-10-02 20:25:39
5
asbunza1
sadeeqbunza 🌷 :
please someone should explain us tayaya zamu gane magani na kwarai ne ko Kuma fake ne
2026-10-02 23:51:01
2
kataugmd
katau :
wlh dr abinda kakefada gaskiyane
2026-10-02 19:10:32
10
nadiyaajiya8
nadiyaajiya8 :
Dr yarame
2026-10-02 19:55:01
2
aishaabubakar9535
Sultana :
fake drug yafi yawa kan original drugs a Nigeria Allah yamana stari and don Allah ayi magana akan masu aikin kiyon lafiya a qauye wasu suna yiwa mutane allura da syringe daya har sai ya dallashe kafin su yar then sunkanyi mutane allurar drip mastayin magani _ ni shahidache lokachin Ina student nurse abun yadade da faruwa amma haryanzu banmanta ba duk lokachinda natuna nakanshiga tashin hankali matuqa
2026-10-02 20:00:57
0
mum.nusy.mini.mart
mum nusy mini mart :
innalillahi wa inna ilaihi raji'un Allah yayi mana gata
2026-10-02 19:13:01
8
aishakd39
Aisha kd :
2026-10-02 23:11:09
2
user1839945675430
maman isam :
YA ALLAH KAIMANA ARZIKIN BARIN NIGERIA TASILAR ALKHAIRI
2026-10-03 10:46:15
1
aisha.m.bello4287
Aisha M Bello :
mukoma maganin Hausa kawai allah zai taimakemu😭
2026-10-02 22:10:13
2
jedderhsclassic
Hauwa Ahmad Suleiman :
Toh mu yazamuyi da rayuwan nan a Nigeria
2026-10-02 19:45:49
3
ibnulqayyim7
Ibnulqayyim Mustafa :
Ya Rabb, Allah kasa mudace
2026-10-02 21:36:18
2
__muquria__
MOMNASH :
Innahlillahi wa innah ilaihi rajiun Allah ka gyara mana qasarmu
2026-10-02 21:19:02
2
To see more videos from user @dr.ahmadms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About