@alh_abdullahi_stim: Koda akayi wakar Shekarunku nawa ne? Tun 2000 nayita

Alhaji Audu Stim
Alhaji Audu Stim
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 18:37:38 GMT
18218
1750
78
82

Music

Download

Comments

suurajodeen
surajo Ibrahim Kadadi :
8 years
2026-10-03 08:28:29
1
a.a.zamauataga
Aliyu Ataga :
ummmmmm yaro bashi audu
2026-10-03 22:47:44
1
abdulmalikusmanba
Abdulmalik Usman Baraya :
10 years
2026-10-03 11:02:05
1
masaudmsarki
m sarki :
ina government day illela
2026-10-04 08:48:16
1
faruqumar79
Faruq :
Dan Allah ka saka muna wakar ya kuluwa 👏😁
2026-10-02 22:52:21
2
fodiomaigyale0
FODIO MAI GYALE DA ABAYA :
dan allah kasa waqar yar kulowa
2026-10-03 11:24:09
1
engr.abdul.mafara
Engr. ABDUL👷MAFARA 👷 :
dan Allah waqar Yar KULUWA
2026-10-03 06:35:23
1
useranulkhiri
DJ Q MANYA :
allah jikan ihu da rahama ameen
2026-10-03 08:01:16
1
bashtsara06
Bashar Tsara :
Allah sarki Ina Dan shekara 4 I thought ma 2007 kayi ta Allah ya Kara basira Alhaji Audu 🙏
2026-10-02 22:14:47
2
abubakarshehu883
abubakarshehu883 :
Dan allah wakar jarma fah
2026-10-02 23:18:04
1
muhammad_sadeeq_
🦋Muhammad_Sadeeq🦋🕊️ :
Indai 1999 akayi ta ta Bani Shekara Daya Ni Wakar ka wadda na fara Sani yar kuluwa 2007
2026-10-03 10:12:13
1
ayagus01
Abdulkarim :
Don Allah wakar yar kuluwa
2026-10-03 23:53:52
1
lawancysifawa9
lawancy sifawa ⚽⚽🥅🏅 :
tun ba a haifeniba
2026-10-02 19:04:57
1
al_ehesan_comm
al_ehesan_comm. :
wlh audu yakai sarkin wakar kasar hauwa kayinaka kayi na yaro
2026-10-02 22:35:27
2
mansur.ahmad73
Mansur Ahmad :
11 yrs
2026-10-03 08:02:10
1
bellosokoto810
bellocika :
allah sarki garuwa sokoto
2026-10-02 20:10:14
1
useranulkhiri
DJ Q MANYA :
jirgi baban sule dan sule jirgi mai bari indawu
2026-10-03 07:59:15
1
al_ehesan_comm
al_ehesan_comm. :
Allah yakara basira
2026-10-03 00:01:46
2
sanusibnx2
sanusi :
audu yaukam
2026-10-02 22:56:25
1
sakeenatmaru19
sakinatumaru😍 :
Baa haifeni ba Saura shekara biyu a haifeni akayita 😂😳
2026-10-03 11:11:40
2
use08060600497
useGALi Aliyu :
Allah ya jikanka ihu
2026-10-02 22:37:25
1
abdulazizdunkawa1
ABDULAZIZ GOBEER :
Ubangiji Allah ya qara basira sarkin mawakan sokoto da kebbi da zamfara kai harda katsina da kano da kaduna ma wai shekaran ka nawa dan Allah
2026-10-02 23:23:11
1
boogah001
SAEED A SHEHU⛎ :
duniya labari 😢
2026-10-02 18:40:17
1
nuraalkali
Nura alkali :
Gaskiya stim akwai hikima😂
2026-10-02 20:15:13
1
umar_abdullahi.lili
Umar Lili🔹️ :
Gaskiya ne
2026-10-02 19:50:58
1
To see more videos from user @alh_abdullahi_stim, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About