@saleemyusufmuhammadsambo: A Yammacin Yau Senator Abdul’aziz Yari Tare Da Tawagarsa Sun Ziyarci Sheikh Yusuf Muhammad Sambo a Gidan Malam dake Rigachikun a Jahar Kadunan Nigeria. Allah Ya Saka Da Alkhairi Da Ziyara.

Saleem Yusuf Muhammad Sambo
Saleem Yusuf Muhammad Sambo
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 19:03:28 GMT
22834
1541
16
37

Music

Download

Comments

abdoulebalee
فاقرءوا ما تيسر من القرآن... :
Sheikh ikon Allah [Perfect score]
2026-10-02 20:38:47
0
albayan206
albayan :
Amma fa mallam atiku yakeyi
2026-10-02 19:38:27
1
comrdjabiraminu
comrd Jabir Aminu :
me yakawo motar yansanda ta school protection squad?
2026-10-02 21:34:17
1
munjuls
Muhammad mai turare🥰 :
Allah ya isah
2026-10-03 06:41:46
0
abdullahi_baita_abba
Abdullahi Baita Abba :
Sunzo wajen mataimakin shugaban jam'iyya kenan. Allah ya kyauta
2026-10-02 21:59:53
0
user5381066870304
user5381066870304 :
allah ya yatsaremuna imaninka mallmn
2026-10-02 21:38:51
0
mansurumar191
MANSUR_UMAR :
Masha Allah
2026-10-02 20:20:00
0
bilalabubakarchikagamag1
Bilal Chika Gamagama :
Allah yasa malam bai karbi kudinsu ya goyamusu baya ba
2026-10-02 21:39:44
0
starboi6844
Abdool Phones Store :
Falle daya ne
2026-10-02 20:13:18
0
user38715463
daura6 :
Su shehu Buba manya
2026-10-02 22:19:51
0
makiyu_gambo
Makiyu Gambo :
shima siyanshi akazo kenan harda yan ta,adda
2026-10-02 23:32:22
0
northernstriverd2
NorthernStriver :
yanzu shi wancan hada shi akazo neman kuri'a
2026-10-02 21:47:22
0
bashir.abdulhadi5
Bashir abdulhadi :
matalar arewa kenan
2026-10-02 21:09:04
0
abdulmahamedabdul
Abdul mahamed Abdul mahamed :
🥰🥰🥰
2026-10-02 19:07:16
0
musayusufgashua
musayusufgashua :
👍👍👍
2026-10-02 22:14:54
0
To see more videos from user @saleemyusufmuhammadsambo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About