@investorameer0: Tarihin sarakunan kano tun daga 1900 kafin samun yencin Nigeria. #hausa

Investorameer
Investorameer
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 19:31:36 GMT
151389
34317
649
677

Music

Download

Comments

skinny.but.strong
skinny but strong :
U just confused me Wlhy
2026-10-03 05:10:24
1
bourter001
𝔹𝕠𝕦𝕣𝕥𝕖𝕣☠︎︎ :
nayi repeating five times kenan nakasa gane komae I swear
2026-10-03 13:20:25
0
danalbarka1111
Mubarak Dan Albarka :
Wanda ya kalla har karshe kuma Bai gane komai bah yamin like
2026-10-02 20:13:36
195
official_jameel1
DAN JAMEEL001 :
I really I don't understand
2026-10-03 14:51:32
0
khairatscents
khairatscents :
gaskiya ayimin hakuri,nidae sae nake gamin kamar sunusi lamido ne ya caccaci sarauta, according to labarin d kabamu, Allah y sa mu dace
2026-10-02 20:43:04
91
khadybaff
Cardeyjerh :
Ai Duk ganduje ne ya ja mana wanan masifar 😭
2026-10-03 01:25:30
30
apdoulqadr.khalyd
Apdoulqadr Khalyd :
sunusi is our choice
2026-10-02 22:54:32
0
0243salim
SALIM :
The reason I don't like about kano knigship is influence by the politicians In Nigeria!!....in Ghana is not like that!!
2026-10-03 01:09:10
0
muhd.auwal
Alh lawan :
bangane komai a wannan bayaninka ba
2026-10-02 20:03:48
40
hafsatidrisfans
Hafsat Idris Fans✅ :
Allah kabarmu da soyayyar annabi muhammadu rasulillahi 🤲🤲
2026-10-02 19:53:21
90
abubakarsulaimana25
abubakarsadiq :
0%understand
2026-10-02 20:26:35
22
abdull.saraki
ABDULL SARAKI 🌴 :
wanna shine yakamata yagada👑
2026-10-02 21:54:36
33
mustaphaaleeyou
Mustapha Aleeyou :
gaskia magana ta gaskia idan harna fahimci a bin da kake magana akai shine da sarki sunusi na daya da kuma sarki ado bayaro ubansu daya shine abdullahi bayaro,sai sarki sunusi na daya aka mulki kano bai gama ba sai aka cire shi akan wani dalili,sai aka dora sarki ado bayaro ya mulki har na tsahon shekara 50 sai ya mutu sai aka dora sunusi lamido.toh gaskiya ni a ganina dora sarkin kano sunusi lamido sunusi shine daidai sabida hakan ba zesa a manta da daya bangaren ba tunda kuwa ban gare biyune,tunda kaga shi kakansa cireshi a kayi shi kuma baban bai damu da mulki ba kaga kuwa dora dansa shine daidai, a daya bangaren kuma kaga sarki ado bayaro ya mulki kano har na tsahon shekara hamsin sabida haka aminu ado bayaro sai ya hakura da mulki idan allah yaso sai dan sa ya mulki kano shima.sabida haka suma sarakuna da kansu za su iya fadawa kansu a ganina ba sai wasu gwamnoni suna kokarin haddasa musu rikici ba Allah ya bamu mai adalci amin suma amin
2026-10-03 12:00:40
11
jarmawux
Shamsuddeen Sadiq :
walahi duk wannan fitinan Ganduje ne sillar amma sanusi shine ya chantanta tunda ai shima yanada gadon sarautan
2026-10-02 23:15:30
16
muhammadjamiu011
🫆🛍️eemjay🛍️🫆 :
Omo u for use proper family tree 🌳 cuz am completely lost 😞
2026-10-02 21:35:47
1
yousoup1692
YOUSOUP IDREES :
wanda besan inda aka dosaba yayimin like🤣🤣🤣
2026-10-02 19:47:59
17
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-02 20:30:45
16
dabon.kano
👑Dabon kano🤴 :
2026-10-03 11:31:44
7
saminuhussain0
Mai Nasara :
Aminu Ado Bayaro Ne Sarkin Da Al'ummah Suke So
2026-10-03 00:46:50
5
kadadeee
Rukkie kadade🌸🎀 :
Wanan ne sarki
2026-10-03 06:58:09
7
abba__2020
[email protected] :
yanzu dai atakaice dai babban sunusi lamido sunusi bai sarki a kano ba shikuma aminu ado baban sa yayi sarki a kano indai haka ne toh sarki aminu ado shine sarki to wannan shine allah yasa mudace
2026-10-02 19:50:57
24
sir_abdullahi02
ABDULLAHI DIFA :
MAI MARTABA SARKIN KANO ALHAJI AMINU ADO BAYARO MAGAJIN ADO BAYARO MAGAJIN ♥️♥️♥️♥️u
2026-10-02 23:51:26
9
prince_muhammad6
꧁☆MUHAMMAD_MK-A.M.V☆꧂ :
gaskiya ni masoyin sunisine lamido ne Amma aminu ado shi yakamata adora tun farko
2026-10-02 20:49:09
15
gombe068
SANEE DAN FAILA GOMBE :
Muhammad dan Muhammad jikan Muhammad metakama da Muhammadur Rasulalla SAW ♥️
2026-10-02 22:03:14
8
amirhassa32
amir hassan :
aminu ado
2026-10-02 20:55:08
10
To see more videos from user @investorameer0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About