@theeaglepolitics: • Jawabin sa na Karshe a matsayin Gwamnan Kano. Shin kanawa na kewar sa? • Ku bayyana mana Ra'ayin ku ⬇️ #TheEaglePolitics 🦅 #kano #kwankwaso
Wata rana mutane za suyi regreting abinda suka maka. 🙏
2026-10-03 21:21:55
82
meenat yakasai💦🌊 :
Allah yaqarawa jagora lafiya Da Nisan kwana 🥰
2026-10-03 04:55:49
94
💥ambaddi5001💥 :
Ni!! dan katsina ne, amma tsakani da allah, yadda nake son kwankwaso, da jin shi, 😇 araina gani nake koh? dan kano bana tinanin, akwai meyimai arinshi!! allah ya karawa jagoran madugun darikar kwankwasiyya lpy 🤲🫡🫡
2026-10-03 13:08:44
54
naziruabdulkadir2 :
Allah yabiya ka jafora
2026-10-03 05:39:26
37
JAMILU__ DANSA A__ DORAYI :
Allah sarki yace saina gama dasu kafin nai hand over 😭
2026-10-03 11:03:50
30
RED NECK 🏋️♀️ :
Girma Ya Dore Jagora 🙌🏽
2026-10-02 20:44:10
37
Nura Auwalu Abu Sadiq❤️💯💕🫶 :
ai har a bada bazamu daina kewar Dan musa ba in sha Allah
2026-10-03 06:15:00
51
Halifakawata :
bakasan wani mutum bayan kwankwaso da yake programme baya duba takarda ba
2026-10-03 09:58:17
32
Kwankwason_Matasa :
muna matukar kewar Mulkin Daddy.
Allah Zaiji Da Komai Jagora 🔴🔴🔴🔴
Kwankwasiyya Amana 🔴 🔴 🔴 🔴
2026-10-03 08:31:18
33
Alhaji yaro 🛳️🛳️🛳️ :
zaizauna azuciyarmu har abada insha Allah 🥰🥰🥰
2026-10-09 00:00:26
5
ALIYU GLOBAL COMPANY :
Democracy ta Kare Daga Kan Dan Musa
2026-10-03 11:20:42
13
Umar Ismail :
Wlh muna kewar mulkinka Jagora
2026-10-03 08:13:40
20
nouraddeen tuale sir :
Allah ya iya maka jagora😁
2026-10-03 04:59:10
13
Barkindo_jnr :
An iya mulki jagora
2026-10-03 06:19:32
15
MBk :
Gaskiya mun rasa governor! da Ana dauwama da mun barka har mutuwa jagora 😭😭💔❤️🙏
2026-10-04 00:29:14
12
The_Naziey :
Gaskiya wannan bawan Allah
allah ne kawai yasan mene a zuciyarka da har mutane suke mutuwar sonki haka
2026-10-03 12:48:22
15
nurahashimtukur :
da ace ana gomna sau goma da har yanxu jagora ne gomnan kano
2026-10-03 08:49:19
8
ABBA SANI :
sai oga
2026-10-03 05:15:23
8
MD :
Sosai kuwa ai malan zaa dade baa kuma mai kaunar talaka irinsa ba
2026-10-03 06:41:36
20
Khally☑️ :
JAGORA 🔥🔥🔥....Zallar shugaba Kenn
2026-10-03 07:32:39
10
Sam Junior :
sorry life 🧬🧬 har abadah kwankwaso shine jagoran mu insha Allah
2026-10-03 12:32:19
9
naziruabdulkadir2 :
Allah yabiya ka jagoran mu
2026-10-03 05:39:53
9
Musa👑MB :
Allah ya biyama bukatunka Jagora🥹🙏🏼
2026-10-03 10:27:11
6
Dan wasa🫡 :
Allah yadamu damuwah Jogorah🥰
2026-10-03 11:00:39
8
ayuba kabiru :
dole mai tawakkali
2026-10-03 06:01:35
6
To see more videos from user @theeaglepolitics, please go to the Tikwm
homepage.