Kai nifa lokacin da bani da wata dama arayuwa babu wanda yake tare dani sai Mamana shiyasa yanzu nake yin abinda naga dama wllh 😳😂
2026-10-03 01:48:58
44
K.M...FULANI :
Allah Qara Shekaru Masu Albarka Brother
2026-10-03 02:01:11
11
BARDE 💪 :
Wannan magana haka take but at the same time kuma wasu suna janyewane saboda kasamu wani abu karka wulakantasu wannan haka yake
2026-10-03 14:03:22
19
$FULANI💊🇳🇬 🇵🇸 :
Yap naje Neman Kudi bansamesu ba nadawo Nigeria wasu sunata min dariya Daga Baya Sai nasamu Kudi nayi shago nasamu extra Kudi Sai suka dawo Kuma yanzu Ni kadai nake yawo 😂😂😂
2026-10-03 20:26:03
6
Uncle sani :
very experience person
2026-10-03 12:21:15
5
Kubra Sarkin Fulanin Gombe :
se du'a"i
2026-10-03 09:00:44
7
musty 242 baba :
malam amma kasani akwai mutanen da suke gudunka saboda wasu idan sun samu kudi sai sufara reni shiyasa amma idan basu rena kowaba wasu zasu dawo jiki.
2026-10-04 06:57:53
6
user5414926202857 :
🥰🥰🥰 wallhi kamar dani kake
2026-10-03 09:17:37
6
AMISHAK TMY :
wallahi ni ko majalisa nazo sai kaga wannan ya tashi wannan ya tashi banyi aune ba sai kaga sai ni kadai, Amma yanzu alhamdullah
2026-10-03 22:30:02
5
sy:yarima Kitchen&more :
Allah natuna nifa yanzun Allah kadai wanda zan kusanta nasamu farin ciki malan bar bawa kama Allah kawai zaki baya kari ajiki wlh
2026-10-03 02:45:21
4
𝗠𝗗𝗠 :
Bayan Iyaye na ban san kowa ba
2026-10-04 16:54:24
1
saidu Usman saimah :
wallahi yafarudani
2026-10-05 05:51:28
1
Jikanliman :
Ya kamata kayi mana video kan wanda, masoya ne na hakika..
2026-10-05 03:55:27
1
abdulrazak✅️ :
Yap naje Neman Kudi bansamesu ba nadawo Nigeria wasu sunata min dariya Daga Baya Sai nasamu Kudi nayi shago nasamu extra Kudi Sai suka dawo Kuma yanzu Ni kadai nake yawo 😂😂😂
2026-10-07 16:31:03
1
Idris Yusuf :
haka Yake wlh
2026-10-03 07:17:43
2
El-hassan Alphamind :
Point dinka na qarshe,ya yi correcting din point dinka na farko.well done 👍🏾
2026-10-03 15:44:32
3
Mahamadou :
gaskiya ne Masha Allah
2026-10-03 08:19:07
4
Bébé 1 :
Bébé 1 ❤️❤️❤️☝️☝️☝️
2026-10-03 12:55:04
3
@ real ismo king005 :
wannan gaskiyane bro
2026-10-03 10:01:16
2
abubakarsadiq :
wanan gasakiyane haka abunyake YA Allah Kakawomuna mafita akan abundayake damumu Aduniya ga bakidaya alabaraka kin yahayu yakayumu 🤲🤲🤲 i
2026-10-03 14:33:44
2
UMAR AHMED :
you look good sir 💝🙏
2026-10-03 07:49:16
2
hajjajuw :
GASKIYANE
2026-10-03 09:28:19
1
AbbatiSuleiman :
Thank you sir 😊
2026-10-03 09:25:15
1
Hausaland Mornitor :
Wallahi halin da nake ciki kenan,Abokanai na da yawa sun janye min,ina tunanin in neme su ne ko kuwa in barsu
2026-10-04 15:30:00
1
YONG D :
Amma kasan wasu insunsamu duniya sun guje abokanai?
2026-10-03 11:14:40
1
To see more videos from user @al_sudaismd, please go to the Tikwm
homepage.