@amdaurawa:

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 20:30:58 GMT
64510
6413
73
373

Music

Download

Comments

disponible663
l'innocente.... :
naji wata fatawar sheikh Jafar in da na ce be halitta ba irin wanan.
2026-10-03 06:03:38
7
sanimuhammad8474
sanimuhammad8474 :
ma sha Allah Allah yakarawa rayuwa albarka
2026-10-03 12:47:49
2
mavishamakeover
Maryam Musa :
Allah ya jiqan iyayenmu
2026-10-03 10:00:48
4
abubakaribrahimt
ABU TYRE 🇳🇬🇳🇬💖 :
mlm aqra dubawa in inko aya kakawo ko Hadith mun yadda aman haka ba dai dai bane a fidda masu nasu sanan asake rabon gado don zaman lfy
2026-10-03 10:04:13
1
alaminfancy827
₳Ⱡ₳₥ł₦ ₣₳₦₵Ɏ ✅ :
fatawa dayawa yana nuna cewar idan zakayi kyauta ma yayan ka dole sai an bawa kowa Kuma a wata fatawan da naji kaman dai suma suna da hakkin wannan gida malam
2026-10-03 08:31:16
3
hakiluidris530
Hakilu Idris zinare :
111
2026-10-03 12:17:07
1
www.nuruhassan
nura hassan :
nagodewa Allah da na kasance Muslim.alhamdulillah
2026-10-03 13:32:38
1
ts68rjdhw8h
.... :
Slm.. Mallam idan gidanje sun wuce 1/3 na dukiyan gadaya fa?
2026-10-03 11:15:32
1
saduwasaminu
saduwasaminu :
gasikiyane malan Masha allahu
2026-10-02 23:07:49
2
rabiumuhammad113
rabiumuhammadyaro :
Allah ya Kara lfy da Nisan Kwana Malam
2026-10-03 14:37:25
0
adamumohammedjatau
user 08169801925 :
jazakallahu khair ya sheikh
2026-10-02 20:43:48
2
iman_prp
MAMAN IMAN🥰😍🥰 :
Masha Allah Allah ya yakarawa rayuwa albarka malam
2026-10-03 14:02:17
0
abduldanalhaji08
30 :
Yamalan Allah Yasaka Dagidan Aljanna
2026-10-02 21:22:27
1
pakee905
pakee :
Allah yakara ilimi malan Allah yabaka aljannah
2026-10-03 12:58:04
0
saedmeleh
saedmelee :
Allah ya saka Malam
2026-10-03 08:50:01
0
isiyakusalihu713
Isiyaku Salihu :
🙏🙏🙏👍👍
2026-10-03 12:09:38
0
binmalik308
Bin Malik 🇳🇬🇸🇦 :
Allahumma barik 🥰
2026-10-02 20:56:47
1
kachallah454
kachallah 0701 110 5263 x :
to malan Wallahi ni ubana yanareye ku agidan mu biyar ne kuma dukanmu manyane biyu yayimuso aure mu uku bayimanaba babana ku gorin daurin aurena baijeba babu abinda yayi ackin aurena yafukonci yake ku kullum kunadaurewa manyagindi alhalin sosokeda layifi akan yayanso manyan yanzu Wallahi basa sauke nauyinda Allah yadauramoso
2026-10-03 05:31:13
0
argungu04
babangida :
na tafa ji a bakin shiek Jafar da yake cewa sai an ba kowa kamar ynda aka bawa na farkon harda mata
2026-10-03 07:51:07
3
barautalle
Jamilu kura Esquire :
Kuskuren da iyaye sukeyi shine, basa yin runutu a lokacin da suke yin kyautar. Kamata yayi ake runutawa kuna ake sanya shaidu sabo da gudun fitina bayan rasuwarsa. Ko kuma in za a sayi gidan a saya da sunan wanda za a baiwa kyautar
2026-10-03 08:04:10
1
aisha.dahiru.isah4
Aisha Dahiru Isah :
Da ya Jin wannan Tambaya kasan Amarya ce ta turo yan wahala yan kwadayi Wanda basa shigo na niyan zaman lafiya ko zaban auren sai don su Tara dukiya da gasan Tara Yara sama da ta gidan
2026-10-03 09:26:18
1
user6201661879784
user6201661879784 :
shi mahaifin ne yai kuskure, kyautar ce kuskure, d sai dai su zauna aro Amma b kyautar b, inko kyauta ce toh har jinjiri sai anbashi, in yaso ko haya asa masa wan-nan shine gaskiyar
2026-10-03 12:42:21
0
luxurygift7
Aminatou Luxe gift Packages🎁 :
@Aminatou Luxe gift Packages🎁:babba buri ayi order money bouquet and gift packages ko rose bouquet a guna 🥺
2026-10-03 10:38:05
0
hajiyaummubakari
AstaJulde :
wanda kuma bai mutu ba uban yana raye amma Babba dan shikadai ne yake zaune a gidan uban sauran wasu suna gidan haya wasu kuma Allah ya hore su sunyi
2026-10-03 10:49:17
0
user9779936324581bare
bare :
🪾
2026-10-03 12:38:35
1
To see more videos from user @amdaurawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About