@aishayaramana2:

YAR AMANA 001
YAR AMANA 001
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 20:50:51 GMT
18889
5001
445
223

Music

Download

Comments

minuwa4
haleefah m inuwa 🇳🇬 🇩🇿🇩🇿 :
Kay sorry yar amana sedake wllh I promise [Heartwarming]wllh
2026-10-03 00:40:28
1
user4557813653153
Young yahya :
Toro Min Account Number ki 🤩❤️
2026-10-03 22:19:56
1
user19352114282653
fateemah :
gsky kin burgeni sis I love you
2026-10-04 10:52:18
1
salehidris555
s boii 001 :
Barcelona 4life ammah ke macece bekamata kizaba Barcelona ba ni Dan Barcelona ne Amma rayuwar aure tafi komai kiyi hakuri kizabi soyayyarsa domin zaibaki farin ciki fiye da komai sis bakomai ne arayuwa muke bukata Kuma muke samuba wlh Yan comment bazasu gayamin gsk ba domin Yan hassadane
2026-10-03 09:15:59
24
abbakar.zamani94
Abbakar Zamani :
Barca for life
2026-10-02 22:16:46
0
moussaliali
🥰🥰🥰🥰Gali :
bas [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-10-04 13:34:36
0
abubakarsaddeq081
A sadeeq :
yar amana ki burgeni sosai Barcelona for ever
2026-10-03 06:24:02
2
usmanbakof
Usman Abubakar Tambu :
Visca Barca
2026-10-04 11:08:23
3
bustater10
Bustater10 :
me shayi Banda kwaii 😂
2026-10-03 13:11:14
1
sai_hala
J VEEY :
malama ball duniyane yasin wata kila ma ba aurenki zai ba ni dan madari ne amma wlh barca nki kawai yasin
2026-10-02 21:01:54
5
alyouhydar13gmail
aliyouhydar13@gmail :
ya Allah yabaki Wanda yafishi kuma Dan varser
2026-10-03 11:20:23
1
lawaldanali3madridfanss
Lawan m hala :
Godiya dubu sister haka zabinki yake Muna tare Dake adawa bada gababa Hala Madrid vamos
2026-10-03 11:39:32
1
skgamawa1
🌟SK GAMAWA🌟 :
one video for Sk Gamawa yar amana🙏
2026-10-02 20:53:43
2
mubarakyau143
Mubarak Yau Zamfara Mai barslo :
BRK IYAR UWAH AGASKIYA KINBURGENI DOMINI IRIN YADA NAKE SON BARS KAMAR NABARA RAYUWATA AKANTA HAKIKE KEMA GASKIYA KINBURGENI DAN ALLAH BADANIBA DAN ALLAH DAKUMA SOYAYYAR DAKIKEMA ANNABI INASON MUYI MAGANA DAKE ZAN MAKI MAGANA TA D M KIDAURE KIDUBU ZAN SO HAKAN DOMIN MUYI MAGANA MAI MAHIMANCH SAI NAJIKI INAJIRANKI
2026-10-03 15:24:47
3
nura_jirga
NURA JIRGA :
2026-10-03 00:29:36
2
mesisty60
MESISTY60 :
to mudai barcelona tafi soyayya dadi ❤️❤️❤️
2026-10-02 20:55:01
5
musa.habibu87
Musa fc Barcelona jigawa :
gaskiya ne yra amana Barcelona inasonki I love you
2026-10-02 22:18:24
3
falatah.11
Specialist :
2026-10-03 04:18:38
1
magaferiya
💫magaferiya mai Barcelona 💫 :
viscar bacer 🇪🇸🇦🇷
2026-10-02 22:25:27
1
aminu_zoo
💞 SoulToSoul🫀 :
Kina da gaskiya sister Amma Ina so kifadawa kanki wani abu daya Kinji sis 🥺Barcelona wani Abu ne mai Kama zuciya Amma Ita duniyar bazamu rayuba babu aure Amma zabi yarage gareki🥹🥹
2026-10-03 10:18:25
1
aliyunata70
KING🫱🫲 ALIYU 002 :
iya amna yayi
2026-10-02 21:03:56
2
08168290644use
muhammad :
yar albarka ni ina kaunarki idan ya Rabu dake sbd ni ra,ayina yazo Daya dake yar albarka Nima Dan Barcelona ne yar albarka soyayyar Barcelona Bata taba futa azuciyar me Santa wlh yar albarka nafi shekara goma ina son Barcelona kuma ina kallon wasan su yar albarka
2026-10-03 08:21:16
1
fahad.khan.shied
💫FAHAD KHAN SHI'ED💫 :
kinyi za6i Mai kyau muma duk sai mun rabu da Yan matamu idan aka bamu za6i hukuncin da kika yanke muma shi zamu yanke sbd barcalona tafi soyayya dadi much kauna 💔🥰💔
2026-10-03 06:37:53
2
yusuf43282136073943
Yusuf coliyo :
baby na gani wlh
2026-10-02 23:33:22
2
hamisu.bello61
Hamisu bello :
Allah sarki
2026-10-04 14:27:54
0
To see more videos from user @aishayaramana2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About