Me ya yi saura a wannan duniyar da za ka samu tabbaci a kan sa sama da manzon Allah?
Mu riki wannan annabin, anan haske yake, anan budi yake, anan dukkan mukullan taskokin su ke.
Wanda duk ya yi riko da shi, to fa zai samu Kofar Allah a bude.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-10-03 12:46:08
0
Brother Mustee🙎👑 :
💖💖💖
2026-10-03 16:33:39
0
muhammad 1414 :
🥰🥰🥰
2026-10-03 15:51:31
0
@Az'zahra 💕🤍🖤 :
😳😳😳
2026-10-03 15:45:41
0
@manphis :
🥰🥰🥰
2026-10-03 15:40:14
0
🗣️={{ INTANACHINAL🤟 }}=227💔 :
🤲🤲🤲
2026-10-03 15:04:10
0
Suhail Asigi*** :
🥰🥰🥰
2026-10-02 22:00:09
0
To see more videos from user @gee_umar, please go to the Tikwm
homepage.