assalamu alaikum security ina son ki amma kina irin wannan shigar take nan bata ma'ana don haka ni misali ne amma ina so ki bari yi irin wannan shigar dan allah ina neman alfarma wajen ki bari in irin wannan shigan ninkan pullo ci ne bulla dace harshen mu daya ne kai kuta birki ne kinga mun zama daya nan ma dan allah ina neman arfafan shigar dan allah dan annabi dan daraja annabi da hasken fuskar tsanabi muhammadu rasulullahi saw💖💖💖💖💖💖💖💖