@malalingabas:

Malalin Gabas Media Kaduna🇳🇬
Malalin Gabas Media Kaduna🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 October 2026 21:22:00 GMT
21142
1268
44
246

Music

Download

Comments

salihumanya37
A salihu manya :
kahadu da aiki mu munfahimta tuni munwuce wurin
2026-10-03 11:32:04
2
mansur.ahmad0756
Mansur Ahmad :
Allah yasaka da alkairi
2026-10-03 11:06:19
3
nuwar077
M.NU.RA.🔅 :
ma sha Allah
2026-10-03 10:42:04
1
msanisalisu0
M SANI SALISU :
ya Allah yasaka da Alkhairi Amin
2026-10-03 13:47:47
2
amedss0
Amedss :
agaida shekh
2026-10-03 12:29:51
2
maldini744
Maldini 12 :
Allah yaqara lafiya shek
2026-10-03 10:35:25
2
imamalipd
ALI LIMAN :
Mun gode Allah ya kara ilmi mai albarka
2026-10-04 11:41:33
0
isahmurtala900
حسبنا كتاب 📖 الله :
Allah yasaka da alkairi ashek 🥰🥰🥰
2026-10-03 08:37:54
2
nasirgwani0
Nasir@@ :
Allah yaqarawa rayuwa Albarka
2026-10-03 08:00:42
2
drsunusi5
user8335800104632 :
Masha Allah Allah yasakada alkayri malam
2026-10-03 19:59:28
0
lurwan.muhammad3
Lurwan Muhammad :
Ykk
2026-10-03 16:48:28
0
user4591384886394
teero :
Kowa keneman trending sai yayiwa malam lawan raddi
2026-10-04 05:07:01
0
smallarmy123
Zailani Abdullahi :
Masha Allah
2026-10-04 07:19:46
0
kabiru.bagobri
Kabiru Bagobri :
alqur,ani gidan hujjoji
2026-10-03 13:25:57
1
baffayoisawa
Baffayo Isawa :
Masha allah
2026-10-03 21:48:44
0
shamsiabdulhamidu3
SHAMSI ABDUL HAMID UMAR :
Allah 🙏🙏🙏y saka da Alheri
2026-10-03 12:11:19
0
jangebe100
Jangebe :
Kai ba mu yarda ba, tinda shi yayi bayani shikenan mun gamsu da bayanin sa da har littafi da sunan littafin ya nuna kai kuma karantawa kawai kake, kuma الم تر ai guda biyu ce kuma shi الم تر ta gani da ido yake magana, dan haka kaima baka fahimta ba kaje ya biya ma karatu, kuma Munji the something a wurin sheikh Ja'afar dan haka mun yarda
2026-10-03 12:08:24
1
user6166607591153
Isa Muhammad :
malam saidai Allah ya baka Lada AMMA lawan yayi nisa bayajin qira
2026-10-03 18:18:15
1
ibrahimshehu06
user96381817765073 :
tau munji Amma wanene magabacinka Kuma awane littafe ankayi wannan bayani ai kowa yana iya wannan larabcin ?
2026-10-03 12:13:18
0
shettyma12911
shetty :
wannan kuma na ina ,ihu bayan hari
2026-10-04 04:57:20
0
adoado867
adoado867 :
Aiki ya sameka
2026-10-03 19:20:40
0
kabiru69731040
kabir dorayi :
kwarkwata tana shan duka
2026-10-03 16:59:11
0
rabiusani636
rabiusani636 :
aa bamuganeba
2026-10-03 17:28:16
0
abdul.razak.ibirah
Abdul Razak ibirahim :
😂😂😂
2026-10-03 10:52:53
1
muntareeishaqgala
𝒎𝒖𝒏𝒕𝒂𝒓𝒆𝒆𝒆 𝒊𝒔𝒉𝒂𝒒 :
[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-03 10:47:50
1
To see more videos from user @malalingabas, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About