@honsaifullahihassan: “Wasu sun bar mu suna ganin sun gama da Rabiu Musa Kwankwaso. Amma sun mata shi zaɓe, na Allah ne ai, duk da a yanzu kuma, mun samu wata dama wadda babu wata jam’iyya da take da ita.” ~ Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar mataimakin shugaban kasa a Jamiyyar NDC.
Hon. Saifullahi Hassan
Region: NG
Friday 02 October 2026 21:32:33 GMT
Music
Download
Comments
BOBO :
[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved] Nigeria fa Atiku zamuyi
2026-10-02 23:14:06
2
Zarewa :
Allah sarki Babanmu lissafin siyasa ya kwacemaka bana ae
2026-10-03 13:05:42
2
@Mustapha faira :
obi kwankwaso is OK insha allah
2026-10-02 21:52:52
17
🤴👑DAN CENTER.6🤴👑 :
kwankwasiyya arage ɓartu
2026-10-09 22:51:44
1
hafsatour🖤 :
Allah ya tsaya maka a duk inda kaki father 🥰
2026-10-05 23:19:45
9
ABBATY :
wllh da inason wanah bawa ammah yanzu nagani ba arewa yake son ba kasa yake so
2026-10-03 01:09:10
4
meenat yakasai💦🌊 :
🥺 jama'a nacinye jari na
2026-10-06 16:01:19
2
ABBA BAGWAME 001 🇳🇬 🇸🇦 :
Sai da kee
2026-10-03 10:30:32
2
usman zakariyya(Dan usmanu) :
wlh kwankwaso jan biro ne
2026-10-07 08:22:32
2
ABDOUL :
Muna bayanka jagora 💯
2026-10-08 00:40:32
2
nabeel_a_nagii⏰ :
Madugu dan Allah kakira matasa wlh inaso in tashi tsaye kiranka kawai nake jira 🫵🤴🤴
2026-10-03 23:42:26
6
Abdullahi adam :
Allah ya kara lafiya da Nisan kwana jagora
2026-10-08 19:24:46
2
Ibrahim Faruk shehu :
Allah ya ƙara fahimta da daraja Jagora
2026-10-06 22:01:10
1
Tipper Driver. 001 :
Allah yatai maki jagora
2026-10-10 16:07:44
2
fresh,king,kanawa,ne :
Jagora me Allah
2026-10-03 06:19:32
4
B.bross :
Allah yayi maka yadda kakeso JAGORA kwankwaso 🔴✌️
2026-10-03 22:58:53
4
hameesu usma :
gaskiyane
2026-10-05 15:55:50
2
Abban Kwankwasiyya 🔴🔴🔴 :
Jagora 🔴
2026-10-02 23:25:07
1
IgweV8 :
If the both wins i will relocate to JOS or kaduna and build a mansion
2026-10-06 17:30:10
1
nouraddeen tuale sir :
Wllh jagora kaika amsa sunan ka👍😁
2026-10-03 04:50:14
2
Muhd__x :
Jagora ❤️
2026-10-02 21:38:01
2
Abdullahi :
SAI JAGORA
2026-10-02 21:47:54
2
BIN ABDURRAHMAN USMAN :
Allah yaja kwana Jagora
2026-10-02 22:41:41
1
abdurahman maska :
👍👍👍
2026-10-02 21:45:57
1
Abdulmajeed sani :
masha Allah
Allah ya qarawa jagora lpy
2026-10-02 21:38:15
1
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.