@officialprincekano: Kana samun lokacin social media, kallon video, hira da nishaɗi… amma idan lokacin sallah ya yi sai ka ce “zan yi daga baya. Me zai faru idan “daga baya” ta zama kullum? A wannan Episode ɗin, Prince Kano ya yi magana akan muhimmancin sallah da yadda mutum zai fara gyara idan ya saba yin sakaci da ita. 🕌 Kada ka jira gobe. Fara gyarawa yau. Prince Kano | Gyara Tsakaninka da Allah — EPISODE 2
PRINCE KANO
Region: NG
Saturday 10 October 2026 10:30:00 GMT
Music
Download
Comments
Aliyu 🤗 :
Allah ya ganar da mu ya shiryardamu
Alfarmar annabi Muhammad S A W 🥺🥺
2026-10-10 11:18:02
29
shugaba :
allah kayimun karreshe mai kuw 😭😱
2026-10-10 11:17:38
17
Muhammad Morning :
Allah ya saka da alheri
2026-10-29 22:32:01
10
KING_Ⓜ️_D_👑🇳🇪🇱🇾 :
wannan gaskiya neh prince kano🥰🥰🥰 allah ya bamu ikon gyrawa ya rabbin alamin
2026-10-10 14:07:50
8
𝐃𝐀𝐇𝐄𝐄𝐑𝐔 𝐃𝐊 ✅ :
Ya Allah kabamu ikon qyarawa
2026-10-10 10:36:55
11
💫⭐️Sarauta ikon Allah 💫⭐️👑 :
Gaskiyane
2026-10-10 10:35:56
10
adamu na gidan sidi08100145650 :
Allah uabban giji yabamu ikon kula da sallah Alan lokaci
2026-10-10 20:42:38
7
sumayya Ibrahim333 :
Allah ka gafar tamana ya Allah
2026-10-28 20:56:36
6
🤴 👑 Dan.malam :
masha Allah mugodi Allah yakaramadaraji
2026-10-10 21:20:59
7
bigadam203 :
Ya Allah kabamu ikon gyarawa
2026-10-10 11:38:51
9
jeize :
allah ya sa mou da će 🤲🤲🤲
2026-10-10 10:58:55
8
Laday Amish 🥰 :
ALLAHYAKARA ILIMI
2026-10-10 13:43:26
5
Moctar. ✅ .INDÉ L. GAVI. 📸🥰 :
GASKIYA NÉ ABOKIN YAYI MACH ALLAH ALHAMDULILLAH [Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-10-10 11:18:01
8
𝕄𝕒𝕚𝕟𝕖𝕞𝕒 𝔸𝕓𝕕𝕦𝕝 📊💻 :
muna godeyi 👊👊👊
2026-10-10 11:54:47
7
user6945705817312 :
amee n ya rabb i
2026-10-10 12:16:50
6
🥰🥰🥰❤️🩹🤍khadjia :
S.a.w Ameen ayAllah 🤲💔🥹
2026-10-10 22:33:58
5
Abdulaziz Rabiu :
S.A.W
2026-10-10 10:59:25
6
☠️🖤Ismail Adamu🖤☠️⚡ :
Allah ya samudaci
2026-10-10 11:42:21
6
Dan Borno On Top 🔝 :
ya Allah Ka azirtamu datuba kafin mutuwa 😱😭😭🤲🤲🤲
2026-10-10 23:58:32
6
DR_AMBASSADOR 1 :
Allah yasakada alkhairi my mentor 🙏🙏🙏🙏
2026-10-10 16:56:03
8
joseep :
Allah kasa mucika da imani ameen summah ameen
2026-10-10 10:58:05
5
༄OGA.MUSLIM.NIGER.MU.NE.FAH227 :
𝐦𝐚𝐜𝐡𝐚 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐬𝐬𝐚 𝐦𝐮𝐝𝐚𝐜𝐞🥺
2026-10-10 10:50:43
6
Hazu Lulu :
Allah ya Karawa annabi daraja amee
2026-10-10 20:15:02
6
🦅𝐹𝒶𝓊𝓏𝒾𝓎𝓎𝒶🦅 :
Allah yasa mu dace 🤲🤲🤲
2026-10-19 12:00:24
7
dan..mama03 :
Bro Allah y karawa Rayuwa albarka
2026-10-10 10:43:08
5
To see more videos from user @officialprincekano, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.