Allah ya kara miki kyau da daraja ya haskaka rayuwarki da farin ciki ya kare ki daga duk wani sharri na bayyane da na boye Allah ya biya miki duk wata kyakkyawar niyya da alheri ya bude miki kofofin arziki nasara da kwanciyar hankali Ki ci gaba da zama mace mai mutunci da kyakkyawar zuciya Allah ya sa duk wanda ya ga ki ya ga alheri da annashuwa🌹🤲