@shehudindile:

Abba Ahmed Batijjane
Abba Ahmed Batijjane
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 03 October 2026 11:16:06 GMT
11671
1292
114
71

Music

Download

Comments

mammatufurniturekano
MAMMATU FURNITURE KANO :
Leƙe Leƙe da niyyar aika shirka [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-03 21:21:15
0
mustygy4
Mustygy :
the problem here is the video not their actions.... If you know u know
2026-10-03 21:06:58
0
ahlusani
Ahlusani :
bautar kabarin aka Hana lo hoto da bidiyo??
2026-10-03 15:10:02
2
mab_c85
M. A. B :
Kun hana video kuma gashi anamaka video a wajen?
2026-10-03 22:15:38
3
ameerfx10
أَمِيرْ🤍 :
Wai rauda akwaii I wata rauda bayan ta annabi SAW❤️
2026-10-03 21:08:38
1
usman_m.s_fashion
Usman_m.s_fashion :
Sai mun rushe kabarinma
2026-10-03 19:12:55
0
mubarakuba001
AL Mubarak :
To wai me yasa ahlussunnah basa haka?🤔
2026-10-03 19:28:03
2
rabiusanimusa
RABIU ZAGE :
Wlh sainaje nayi insha Allah
2026-10-03 18:49:11
0
mukhtar00873
K∆WU :
Daga baya kenan
2026-10-03 14:22:27
1
sanimarvelous
Mohammad sani 😎 :
kuce a daina zuwa kabarin kawai, dole ne zuwa kabarin, ku masa addua kuna gida mana
2026-10-03 14:34:36
0
harunamuhammad8831
muhammadlawaliharuna :
Kenan in anyi batayi vidéo balayfi
2026-10-03 15:37:37
1
abubakarhussaini4156
AbubakarHussaini🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
kuyi hakuri shehu amma wlh dukran da nashigo kano nazo har raudar shehu malam tijani wlh senayi video 📹 munaziyara cikin sufar ladabi 🙏
2026-10-03 15:46:00
0
ahmad.auwal731
Ahmad Auwal :
Wanan haka ne wlh daman Bai dace ba
2026-10-03 11:22:02
2
maisallah66
Usman Maisallah :
Tof
2026-10-03 22:04:07
0
yarmasumimiya1
Madubala_001 :
Shine dai dai Hakan anan ba a shirka albarkachin su muke chi Yauwa 🙏📿💥🥹
2026-10-03 12:22:10
0
sir_alava10
sir-alava23 :
idan alkhairi ake shukawa agurin kubari ayi videon mana da badan videon ba da bamusan menene yafaru agurin ba ai
2026-10-03 22:14:41
0
muhammad.gombe25
Muhammad Gombe :
a rushe adon kabarin mana
2026-10-03 22:19:35
0
mknab
MK_NA_SHEHU :
🥰🥰🥰 Allah yasaka maulana
2026-10-03 13:03:50
0
jadeedpiano
JADEED PIANO🎹 :
wannan haka yake
2026-10-03 22:32:42
0
baffaataka14
Baffa Ataka :
yana da kyau duk wanna rifar a cire ta a cire Tayal din gurin in ba haka za su ci gaba da zuwa
2026-10-03 22:00:08
0
rijalullahi1
RIJALULLAHI ISLMC & TRDTNL MED :
MUNA TAWASSUL
2026-10-04 00:56:32
0
bilyaminu.ibrahim731
Bilyaminu Ibrahim :
Addinin Musulunci Daban, Addinin Tijjaniyya Daban
2026-10-03 22:58:14
0
khalifakingsmart
khalifa kingsmart :
Wnn shine gsky ace almajirin shehu yayi jayayya da dattijan kirki
2026-10-03 23:57:27
0
_md_yusuf_2
Muhammad dauda yusuf :
video kuka hana ba abin ba kenan
2026-10-03 22:26:47
0
ahmad.auwal731
Ahmad Auwal :
Kamar anje da wasa ma
2026-10-03 11:22:28
0
To see more videos from user @shehudindile, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About