@techie_abba: AI Ba Abokinka Bane! Kada Ka Faɗa Masa Waɗannan Sirrika

Techie Abba
Techie Abba
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 03 October 2026 14:22:39 GMT
13760
2142
62
22

Music

Download

Comments

smart_al_arkrameeh
smart_al_arkrameeh :
yi hakuri broza
2026-10-08 11:29:32
0
its.typing.error
it's typing error :
sorry bro don't be angry
2026-10-04 14:10:03
0
a_man032
An_Noor_Abbakar :
kuma ana mantawa da waye mai company sterling inaga kuma shine mai AI din
2026-10-03 16:01:42
4
manjo656
Manjo :
😂😂😂 sorry complete your video oga😅😅😅
2026-10-03 14:50:20
0
oneplusgallery19
𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝 𝐘𝐚𝐫𝐞𝐞𝐦𝐚⛎ :
Batu na gaskiya ogah wlh Nima wannan issue din Yana matukar damuna, Kama bar magana Akan bayanen mutum zasuyi liking bayanin Dan Nigeria ba abakin komi yakeba da Kansa ma zai Iya Badawi abashi kudi. Babbar matsalar shine bakidaya za adaina tunani,adaina hangen nesa ko lissafin daidai da ba daidaiba komai za a daina kokarin yimishi fahimta mekayu da kwakwal wa za a koma kadai abunda AI yafada shine gaskiya,Kuma Babbar matsalar shine Shima AI din mutum ne yahadashi Kamar Kai Kamar ni Wanda maybe tayuwu da zaka Samu dama kafishi basira amma ka maye gurbin aiki da basirar da anfani da Ai,Allah ya sauwake
2026-10-03 22:24:30
1
kamilu.samaila
kamilu Samaila :
hmmmnafara
2026-10-03 19:09:44
1
ibson387
ibson :
help me tell dem abeg
2026-10-04 15:11:50
0
umardever
Umardever :
sorry sir🤣🤣🤣
2026-10-03 23:22:57
0
small_doctor_5
Aliyu Haedar Kano :
Sorry oga Abba 😅😅
2026-10-04 16:56:24
0
alkasim.ahmed7
alkasim Ahmed :
Oga sorry mutane basudawayo fah.
2026-10-09 18:43:22
0
mrhajeekd
BeenAli :
Yi hakuri mana oga😁
2026-10-04 22:12:48
0
adamusiddiki
Ado Nenne :
Ayi hakuri oga a karasa mana 😁
2026-10-03 23:08:29
0
alhajee003
alhajee003 :
Lafa lafa abba 😁😂
2026-10-05 16:15:40
0
amodu00
AMODU CAPS GLOBAL :
wlh maganar ka haka take
2026-10-04 09:49:05
0
skull_boi_fx
SKULL_BOI_FX💸🫀 :
Kowa yayi rayuwar sa
2026-10-04 05:19:10
0
malamiyo535
𝓐𝓫𝓭𝓵𝓾𝓵𝓶𝓾𝓶𝓲𝓷𝓾 :
😳😳😳😳😳😳
2026-10-08 09:49:24
0
nass.sgr
Nas :
Wlh abba wannan Ai, nan gaba zesa murasa tunanin mu,
2026-10-05 09:40:42
0
tamaje.estate.agent
Tamaje Estate Agent LTD :
2026-10-05 08:54:21
0
inkversestudioltd
Inkverse Studio Ltd :
Please do a Setup tour !
2026-10-03 18:48:44
0
bibullah92
Habeeb Tech.com🌐💻 :
lol bro... I need to enter your DM Amma before then, why can't we be creative on our own 😔. Gaskiya ina ji zafin hakan, arewa muna bukatar fahimtar kirkiran Abu namu Amma kaba Daya bamuda son juna bane
2026-10-03 21:58:47
0
hajj_abubakarkiyawa12
Abubakarkiyawa :
zamu gyara🤣
2026-10-10 14:38:24
0
nasirumagajikaram
Nasiru mk :
ahuce haka oga abba mun tuba
2026-10-03 22:43:57
0
ms..abul_khalid
msani :
yi hakuri oga dawo 🥰
2026-10-03 22:14:37
0
bibullah92
Habeeb Tech.com🌐💻 :
Allah yasa mudace
2026-10-03 21:58:49
0
arabeeabdurrahman
Jaja Sauki Furnitures/carpet :
Dan Allah Oga a Bani shawara inason Siyan A52
2026-10-03 15:01:08
0
To see more videos from user @techie_abba, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About