@hausavlog: Ziyarar DG CAMPAIGN na shugaba Tinuba ga sheikh sambo rigachikum  #reels #trend #viral #fyp #arewa

HAUSA VLOG
HAUSA VLOG
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 03 October 2026 14:48:16 GMT
113544
7637
424
801

Music

Download

Comments

ailiyasu2
ailiyasu :
tunubu most go
2026-10-03 21:32:13
7
ibrahim.muhammad8957
Ibrahim Muhammad :
Ga ranar sheikh Albani zaria
2026-10-03 18:39:53
33
fauziyyulawal
Mr Galer One :
baya tare dasu amma yakasa fadamu gaskiya yaji tsoron ganin idonsu
2026-10-03 17:25:45
18
rapsoncothing
RapsonClothing :
He’s somehow neutral but not directly and most of he’s speeches are concealed and unanimous only a brilliant person would understand him fully but then he is on their side 70%. They are together.
2026-10-04 01:07:02
0
user3915602518024
Sameernasir00 :
Allah ya jinikin dr idirs
2026-10-03 19:38:25
15
yayasaleh41
Saleh Ali Zadva :
Allah yajikan dr Idris
2026-10-03 20:11:27
17
mohammedzakariya372
Mohammed Zakariya :
wanan hakane wlh
2026-10-03 21:54:57
0
ahmadmuhammad1984
ahmadmuhammad1984 :
Gaskiya akwai matsala Allah Ya mana jagora
2026-10-03 17:59:26
14
real.sp.zauro
real sp zauro :
malammai sun qare a Nigeria wallahi guda guda ne na kwarai Allah ya qarawa prop Ibrahim baqari lpy da nisan kwana 👏
2026-10-03 22:06:45
9
prince.yusuf.mamm
PRINCE YUSUF MAMMAN AURA :
Am highly disappointed with mallam
2026-10-03 22:37:43
1
auduali865
an Fara aikin refinery na Dang :
very disappointed in your talks .Allah Ya shirya mana Malaman yanzu
2026-10-03 19:51:46
2
adamumuhammadkaoj
adamumuhammadkaoj :
ni a nawa fahimtar gaskiya malamyayi ma DG campain bayani cikin hikima don ya numa masa da yaji tsoron Allah a ilmance
2026-10-03 22:38:41
5
mustapha.abdul.mum
mustapha Abdul mumin :
salam abokina kowa da irin fahimtarsa ni ba na tare da shi a fahimta ta addini amma ƙisar da ya kawo ta yara masu jirgin ruwa to kamar ya mishi wa'azi ne war in kuka bari na kasa suka hallaka to koma na saman zaku hallaka ya musu wa'azi cikin hikima a dai fahimta ta amma fa
2026-10-03 17:34:08
11
saidumohammed73
saidumohammed700 :
Mallam, You did understand the.really message that this man is taking about. listen to him careful.almost getting to his last speech you will understand that he is not with them.
2026-10-03 21:39:03
2
abubakard11555
ad4real2000 :
nigeria sai Atiku
2026-10-03 18:13:03
10
ishaqmmusa3
Ishaq M musa :
malam kaqara sauraro da kyau malam a maganar sa babu alamun goyan baya ko kadan 2023 ma, malam kowa yasan alqiblarsa wannan karanman insha Allah bazai bison zuciyaba
2026-10-03 22:41:26
2
dj_rapson
Mansur Shuaibu :
Banji ya kawo maganan elrufai ba
2026-10-03 18:38:46
8
muazu.lawal52
Muazu Lawal :
yauwa sako yazoo ai babu wa azi wa axi talaka akeyiwa
2026-10-03 20:15:45
5
abubakard11555
ad4real2000 :
yaja daloli gaskiya Arewa akwai matsala
2026-10-03 18:15:53
7
hambalidashediya
Hambali :
gaskiya akwai matsalar
2026-10-03 22:19:39
1
user4363816195792
user4363816195792 :
watoh malam babu babban zalunci a nigeria sama daka ga mutum iya mutum a riga amma ya zowo yana tallan zalunci sabo da bukatar
2026-10-03 23:32:27
0
white_snake_f
((𝔸𝕤𝔸 ℕ𝕒𝕤𝕠𝕕𝕒))✔ :
kawae munyi asararsa Allah yayta pallasamana su
2026-10-03 21:33:56
2
shetimahussaini
Tishe caps :
tambayar shine waye wanda zaicire mutane cikin talaucin?
2026-10-03 19:48:57
1
a.rasheedsokoto
Abdulrasheed Tukur Yahaya :
Allah yajiqan dr idris
2026-10-03 20:20:57
0
muhammedshelle
Muhammed :
hakane oga baifadaba koguda daya
2026-10-03 21:51:43
2
To see more videos from user @hausavlog, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About