Wlhi wlhi wlhi budurwata duk inda zataje tana fada mun koda bata da kati inde taje gun sai ta Neman ta fada mun wlhi kuma kullum akan hakan nake daurata koda taje waje bata fada mun ba inna dinga mata fada wlhi shiru take ko tankamun batayi saide kawai taban hakuri ubangiji ya Azirtamu da mata na gari shine fatan mu kawai..🥺🙏🥺