Bana sha’awar birge wani da namiji a rayuwa na wlh a yanzu dai in this generation uhmmm haba malan. Ai yanzu mata sun waye wlh I luv my self more than anything wlh
2026-10-03 19:35:42
12
Sticker_kano :
Allah yaciremun damuwa da mijina Allah kasa na daina shiga lamarinsa😂
2026-10-03 19:04:25
19
Mrs A~S🦋❤️🔐 :
Ni nawa sai dai izza da rashin son magana Shiyasa Nima nakama kaina