@gaskiyatakesover: Shekaru 5 a gidan yari… yau ya fito ya bayyana abin da ya ce ya faru da shi. 😳 Me ya sa aka kai shi kurkuku? Me ya sa aka danganta lamarin da zargin batanci ga Annabi ﷺ? Kuma mene ne gaskiyar abin da ya faru a cewarsa? 🎙️ Ku saurari bayaninsa daga bakinsa, sannan ku yanke hukunci bisa hujja. Gaskiya tana bukatar a saurare ta.#GaskiyaTakesOver #MalamMadahTai #SaurariHujja #Annabiﷺ #HausaTikTok
In sha Allah kafin mutuwar Su in sha Allah sai kun kanyata tin a duniya saboda kuncici bawan Allah nan Wlh Allah bazai barkuba 🥺🥺
2026-10-03 21:05:05
3
J A G :
Abdul jabar masoyin ne na annabi Muhammad s a w ba tayada za ayi abinda kuka zargeshi da shi Amma Allah yana nan
2026-10-03 20:04:32
3
aliyu dan bab :
yasalm
2026-10-03 21:52:53
1
Hamza Rabiu34 :
muje zuwa
2026-10-03 19:38:27
2
sadiq madina :
Allah ne gatanka malaulana 🙏
2026-10-03 18:47:45
3
1234567 :
sha sha sha-sha sha sha ne
2026-10-03 21:18:12
1
arabi usman :
gaskiya zatai halinta
2026-10-03 22:27:08
1
sani dahiru saeed :
hm akwai Allah😭😭😭😭
2026-10-03 18:39:11
1
👤𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪 𝙆𝙖𝙣𝙤🇳🇬 :
Gaskiya daga bakin makiya
2026-10-03 20:49:21
1
aliyu Isah hakuri ake :
chantamatsemaka
2026-10-03 19:08:51
2
Salisu Ibrahim :
to aisaidai muche alhamdulillah kuma Wllh Wllh Allah bazaibarsuba ku biizinillahi zaichinye wannan jarabawar insha Allah zaifuto takin Allah Dole sai da jarabawa
2026-10-03 23:23:35
1
علي ابراهيم عيسى :
ramin ƙarya kurarre ne
2026-10-03 18:45:31
2
ibrahim kabir abukur :
ta dai bayyana ancuci abduljabar Allah ya sa ka masa
2026-10-03 20:34:17
2
ARMY SoJA :
allah. ya isa
2026-10-03 19:43:53
1
Yaulauwal :
wlh kunemi yafiyar malam Abdul jabar tun yana raye bai mutuba
2026-10-03 20:43:04
1
Aliyu haidar :
ta tabbata darika ne suke son Manzon Allah Kenan yanxu
2026-10-03 21:46:09
1
saifullahi Sulaiman zango :
dasaura sai nangabama zasuyi bayanin yadda suka tsara
2026-10-03 21:08:58
1
lamir a muhd alkadir :
tom ai shike nan
allqh ya isarmu
2026-10-03 21:22:50
1
Gbm_Graphics :
Makari bawan Allah... yayi magana ance ba haka ba
2026-10-03 22:32:42
1
Umarusg :
gaskiya daga bakin mahassadi ALLAH na ganin ku
2026-10-03 23:01:11
1
Official Mz :
wlh wlh wlh baza ku mutu ba duk sai kun fadi gaskiyar abinda ya faru in Allah yyrda
2026-10-03 23:18:55
1
Aramma :
[Embarrassed][Embarrassed][Embarrassed]
2026-10-03 19:30:09
1
suleimanjubrilbanizumbu@gmail. :
😳😳😳
2026-10-03 22:48:42
1
prince adam :
😭😭😭
2026-10-03 21:25:58
1
sadik lissafi mungadi :
🥰🥰🥰
2026-10-03 22:00:53
1
To see more videos from user @gaskiyatakesover, please go to the Tikwm
homepage.