@_ahmved: #onthisday

Soulmate
Soulmate
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 03 October 2026 18:42:38 GMT
16942
634
20
18

Music

Download

Comments

user93737147651983
jannat :
acikin soyayya babu wanda baya kuskure amman zuciya mai kauna tagaskiya tanada babban daki nayafiya manta kuskure da aka maka yau shizaisa kaji dadin soyayya daza aemaka gobe 💪💪
2026-10-03 21:05:11
1
senior.man.7
senior man 7 :
wlh haka suke kam kawai saidai hkr amma akwaisu dason sabon abu kullum☺️
2026-10-04 06:48:55
0
esharth6
Esharth❤️ :
Gaskiya karkarabu da ita tanasonka Wallahi
2026-10-04 08:38:14
0
ouzeiroumohamed
ouzeiroumohamed19 :
adinga hakouri dajouna massoya
2026-10-03 21:33:14
0
soulemanalimht24
souleiman farhan 😂😄🇷🇴🇷🇴 :
2026-10-03 21:09:47
0
.btr.fsh.ds
💫 BÃTŨRĘ FÃSHĨÕÑ & DĨSĨÑĘ💫 :
Hmmmm mata Kenan, muna soyayya tun a secondary school har mungama at this year tace mun Wani yayi mata massage waii Yana sonta taturamun contact dinshi Wai in Gaya mai nine saurayi yinta Nace toh ay koni nafada masa mah bazai Dena sonta bah, kawaii tace masa tana da saurayi Kuma ayy Sai itah ta amince koh in Bata amince bah ayy bazaiyu suyi soyayya bah, tace itah Bata sonsa, ni har na manta mah, ina zuwa a kasuwa Sai Wani ya Kirani Kaine Yusuf Nace ehh lapiya de koh Sai yace lapiya Sai ya kashe wayar nazo gida na tafi ball nadawo nayi sallar maqarib Sai yasa ke Kira yace mun nine Yusuf Nace ehh Sai yace zaka sani Nace toh wayene Sai yace mun zanzo har unguwarku zagani a kashe wayar, Sai dadare muna waya Sai Nace mata ga abinda yafaru dani yau tace mun may be abokaina neh suke mun wasa asheee hmmmm mata kunji tsoron allah pah
2026-10-03 19:48:33
4
absasmnmhmnibrhm
Abs Asmn Mhmn Ibrhm :
hummm abkn in irin haka tafaru kyalewa ake ba'amagana kawai kayi cha'anin rayuwarka kayi kamar babuta azuciyarka chiruma magana ce
2026-10-03 21:18:35
1
muhdsanimusa
muhd sani musa :
kartayi maka dadin baki
2026-10-03 23:44:41
0
bebeji6802
auwalbebeji :
Wanne Auwal din tukunna 😅?
2026-10-04 05:42:58
0
autaexclusive1
auta exclusive more and more :
hmmmm ni da bana kula kowa amma sabofa kishin SA zargi na ake yi sai ace zaa mareni .ba dole wlh wata rana ma nasan tinda ake maganar mareni duka zaa fara yi .ku Maza ku bari a baku mu manaa kafin ku fara wanann balai kishi naku atoh
2026-10-04 07:28:35
0
legsag
🌹💥🌟legend💥sag⚽⚽ :
hm wlh kozatamutu karkayarda Da ita
2026-10-03 23:17:31
0
qurami233
Baban Bassam :
😭😭😭
2026-10-04 08:01:15
0
To see more videos from user @_ahmved, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About