matsalar arewa wlh yan arewa ne wannan abu shine kishin arewa amma saboda rashin tsoron Allah sai kace kwanmkwaso baya kishin arewa sai Atiku kawo mana wani abu guda na Atiku
2026-10-04 10:19:35
7
musausman :
Yan Amana a taimaka man da Addu'a
2026-10-04 13:44:48
1
B.bross :
Allah yayi maka yadda kakeso JAGORA kwankwaso 🔴✌️
2026-10-03 22:17:17
24
S jibrin :
Allah yaqarawa jagora Kwankwaso lafiya da nisan kwana
2026-10-04 08:01:06
4
Muhsin :
shysa fa munkasa dena son jagora🥹
2026-10-03 23:01:07
12
itx_real_morocco :
God Bless your life sir
2026-10-03 21:58:33
3
OMO~ALHAJI🤗 :
gsky bana mance wann zuwan nashi lagos mile12
2026-10-04 11:13:18
2
khaleepha⭐ :
muna alfahri da jagoranmmu
2026-10-03 21:27:18
10
abdul joker :
mufa kaunar kwankwaso kawai 🤷 mukeyi
2026-10-04 11:42:50
2
Hassan_mz_communication :
jagora nagari abinkoyi kwankwasiya amana
2026-10-04 07:28:17
4
Ghaddafee Gwarzo :
madugu namu mu motsa jammaiyya kwankwasiyya
2026-10-04 10:41:38
1
kaiyama Muhammad :
Allah yakara lafiya jagora 🤲
2026-10-04 10:03:36
1
Dan xurah :
allah yacigaba da tsaremana kai JAGORA
2026-10-04 05:52:13
2
MUHA ANWAR DAN DOGARAI R LEMO :
AMANA SAI DAN AMANA
2026-10-03 20:45:14
4
auwalsb8 :
good aga
2026-10-04 10:31:27
1
@AMMAN BTR :
our beloved Jagora.❤️
2026-10-03 21:54:36
3
balarabe :
knkws bawan allah
2026-10-04 08:36:35
1
العربي :
allahu akbar jagora Allah yazama gatanka
2026-10-03 20:29:30
4
Abdulrashed :
wanna gaskiyane faDan da akaye yamaisan gida
2026-10-04 08:35:53
1
Umar Safiyanu :
wlh mun shaida jagora Yana kaunar arewa da kasa Baki daya
2026-10-03 21:14:37
2
Imrana Adam :
ina masukar kishin arewa
2026-10-04 05:40:39
1
senior man,,😎 :
That's the problem that we face currently now in our market Alaba rago. over 3 month we're not in good condition.
2026-10-03 22:27:34
2
yarima baabu :
jagora namu 🥰🥰
2026-10-03 20:48:31
1
To see more videos from user @yusufbabayo200, please go to the Tikwm
homepage.