Inama nakoma budurwata ban auri mijina nayanzu ba meyasa soyayya tarufemin ido nakasa zabawa rayuwata farin ciki innalillahi wainna ilaihirrajiun natsani kaina nacuci kaina 💔💔💔😭😭😭
2026-10-03 22:47:31
7
Kanwa🇪🇸shalelen sarki👑 :
Alokaci da kagane kuskuran ka kome yalalace 💔inama ace banga ranan nanba inama ace zociyata batasan kewaba ko jin zafin💔inama na zan iya goge wnan qaddara a rayuwata 😭🥹💔nashiga qalubale akan wnan qaddara💔😭🥹
2026-10-04 11:04:52
1
Hussy❤️ :
Har seda nayi hawaye nima Ina ma ace 😭
2026-10-03 21:14:33
5
@Sky-angel🤍✨ :
Hmmmmmm🥺💔
2026-10-04 12:32:52
1
Deejamarh’s cuisine and more :
Wlhi exactly abunda na gama fada jiya🤧
2026-10-04 09:51:48
4
Engr, Ah〽️erd Sunusi 👷♂️💸 :
Wolh nayi danasanin yin soyayya 🥹💔😭
2026-10-03 22:34:33
2
DAUGHTER 🤍 :
Ya Rabbi kabamu ikon cinye kowa ce jarabawa 🙏😭😭😭
2026-10-04 07:08:17
1
🦋khadija 🦋💫🤍 :
😭😭😭 yaune auran saurayina mutumin da so rai da zuciyata 😭😭
2026-10-04 06:25:40
1
Fateema Saleh :
wllh nima haka
2026-10-04 09:56:07
1
cerlmer 😍 Muhammad uthman :
daka para soyayya shikenan kashiga pirgichi d tashin hankali 🥺💔😭