Allah yasa duk wani mai kallon wannan video yanada rabon zuwa Madina 🙏🙏🙏
2026-10-03 20:02:59
7
Musty boii 👦 :
chairman
2026-10-03 20:18:17
3
---Subeey~🦋🖤🐍 :
wllh burina inje madina
2026-10-04 17:28:48
1
Sadeeyyya🥰🥰🥰 :
masha Allah kusamu a addu'a Allah yamana dalilin zuwa muje muyi ibadah
2026-10-03 19:55:46
3
hambali 12 :
Allah ya badakasuwa me albarka 🥰🥰🥰
2026-10-03 19:58:27
2
sinion modrich :
Allah saboda Annabin rahama Amien 🤲
2026-10-03 22:57:47
1
arewa muyiaddua musa harisu :
ya Allah kasa muziyarci annabi Muhammad s a w 😭😭😭😭 Alfarmar annabi Muhammad 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-03 22:07:21
2
A_sabo curtain ventures & more :
masha Allah
2026-10-03 20:30:37
2
My💞Easher💞💞 :
Allah Ya sanya albarka A Wanann Company Naku Allah Ya buɗe maka ƙofofin arziki na halal, Ya kawo maka kwastomomi masu yawa da Albarka da nagarta, Ya sa cinikinka ya kasance cikin gaskiya da amana.
Allah Ya kare ka daga Hasada , da duk wani sharri, Ya sa duk abin da ka saka a cikin sana’ar ya dawo gare ka da riba mai albarka. Ya bunƙasa maka kasuwancinka, Ya ƙara maka arziki da kwanciyar hankali, kuma Ya sa kaci gaba mai yawa a wannan sana’a. Allah Ya sa albarka, ya zama alheri a gare ka da iyalanka. Amin Ya Rabbal Alaminp
2026-10-05 13:17:31
0
REAL BABA SADEEQ TEXTILE 🏅 :
allah allahu
2026-10-03 20:12:05
2
Zeexee :
Fatan Alkhairi
2026-10-04 07:45:56
1
zapsoon :
yah Allah Madina 😭🙏
2026-10-04 08:29:50
0
🫂 FAMiLY 237 :
mahraz 001 🕋🙏🕋🙏
2026-10-04 15:11:50
0
ahmad majidadi :
allah ya daukaka campany
2026-10-03 23:44:55
0
HARESS D A R U :
ngulde
2026-10-03 22:11:28
2
MOUBARAK🇳🇪🫡MAX🇳🇪 :
❤️❤️❤️
2026-10-03 21:22:30
2
@assa.idi :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-10-03 20:38:21
1
🌴 🅰🅼🅴🅴🆁 🌴 :
🥰🥰🥰
2026-10-05 12:57:20
0
ismali :
💝💝💝
2026-10-03 21:27:19
2
KHALISEE-BACKUP-ACCOUNT🔥🦅 :
💯💯💯
2026-10-04 18:55:51
0
Kheeng 2icee :
🥰🥰🥰
2026-10-04 19:12:08
0
Star boy 💫💫💫🌴 :
🥰🥰🥰
2026-10-03 21:25:27
2
yussuf :
😳😳😳
2026-10-03 21:27:55
2
🎉💕Guyson V i p🎉💕 :
🔥🔥🔥
2026-10-03 19:54:22
0
To see more videos from user @amus.cap, please go to the Tikwm
homepage.