@da_saura_: Soyayyar Uwa baya da iyaka โค๏ธ Komai wahalar duniya, rungumar Uwa ita ce mafaka ta gaskiya ๐ฅน Idan kana da Uwa a raye ka ce Alhamdulillah ๐ Allah ya raya mana iyayen mu, ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya ๐คฒ #Uwa #MotherLove #ArewaTikTok #HausaTikTok #fyp