@khaleefa.alalawiy: Daga bakin Sidi Abdulkadir Jilani. #khaleefashariff #goviral #fyp #trending #viral

Khaleefa_Al-alawiy
Khaleefa_Al-alawiy
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 03 October 2026 23:48:11 GMT
39882
4121
162
152

Music

Download

Comments

sahabingausimda0
SAHABINGAUSI MDA DTM :
Allah kasamu wutar sufaye hijani shugaba s a w
2026-10-04 22:19:09
29
user51941398310344
Kamiluz zaati :
That's why it's not preferable for everyone to quote directly and judge on what sufis say.Sidi Abdul Qadir never meant what he's saying.
2026-10-04 20:40:12
1
s.fulani249
s fulani :
kusa full video
2026-10-05 21:13:13
0
mansur_ismail_gatafa
MANSUR ISMAIL GATAFA ALGATAFAW :
Ni saboda Gidan su Nana Fadimatu, da mijinta da ƴaƴanta nakeson shi'a kaɗai Amma wallahi Ni Dan Izala ne
2026-10-04 02:30:01
10
nanafadimatu5
نانا فاطمة القادرية ❤️✨ :
Sai aduba karatun da kyau amma wadda suke gaba ace musu sukoma zaure dan allah
2026-10-05 07:05:51
2
m.g.barrister
MAKIYYA GAMBO BARRISTER ❤️✅💯 :
kasaman full video din yadda zamu fahimci inda yadosa,amma ynx min shiga confusion
2026-10-05 11:12:16
2
ibrahimidris512
ibrahimidris512 :
wacce huta ai narul shauki ake magana
2026-10-04 09:43:32
4
user7343513451341
najibu magaji :
Allah Kara lafiya maulana
2026-10-05 21:34:29
0
umar.kano71
Umar Bara Ga Tijjani :
Ana muhawara kan ko Sheikh Abdulƙadir Jilani ne ya rubuta wannan littafin. To, me ya sa ba ka kawo irin muhimman bayanan da littafin yake ƙunshe da su ba?
2026-10-04 10:19:10
3
bash.kpm
Bash.pkm :
munbar ranta da wanan maganar
2026-10-05 16:07:49
1
amirushehubambal
Amiru Shehu Bambal :
Ina kaunar nana Fadima da iyalenta kuma ina tafiyar sufaye don haka ko wutar ce Allah ya bar mu da kaunar su.
2026-10-05 14:28:27
2
khadijah_madako
Khadijah Madako :
Full video please
2026-10-04 10:57:32
2
mureedimutumbiyu
Mureedi :
Wallahil azimi A Cikin Satin Nan Sau Biyu A Cikin Mafarki Wasu Mutane Suna Zuwa Min Da Busharar An Biya Mun Ummurah
2026-10-04 16:27:53
6
danjaga1
DAN JAGA 001✌️ :
:ai mana qarin bayani domin mugane ina aka dosa yaww a munaziyara masoyi
2026-10-05 11:48:12
0
zeidfaila
@زيد@ فيضة$ :
wannan maganar karya asama a littafi Tamkar yanda aka cusa hadisan karya cikin littafan hadisi bazai taba yuwa shehu abdulkadir jilani yafadi wannan maganar har abada
2026-10-04 13:54:44
1
surajoofficial
Surajo Umar danfulani :
yafada dagaskene Amma bazamudenaba
2026-10-04 08:56:56
0
najibulauwali247
najibullah mai Alafiya :
miye amfanin wannan karatun?
2026-10-04 14:30:21
0
abbabala450
Abban sarki :
naji wani yace akwai kura
2026-10-04 10:08:01
1
abbasas86
Barde :
allah ya sa abul fatahi yaji maganar nan. amma ya kama ta ka bayyana rabe raben da yai
2026-10-05 09:08:34
0
okashatuyusuf
OKHASHA BAYE FAIDHA📿💖📿 :
Kode Ni Kadene Nake Son Sanin Inda Kara Tun Yadosa?? Saboda Kaina Yayi Murfi Dan Allah Kubamu Video Cikakke Ta Yadda Zamiyiwa Juna Adalci [Pray][Pray]
2026-10-05 13:09:49
1
dr_sadeeq_abdullahi
الدكتور صديق عبد الله :
Kafi su gaskiya masoyi na 🌹
2026-10-04 10:34:20
1
dan_daura10
Dan_daura :
babul hawa'iji😍😍😍
2026-10-04 04:50:26
1
xubeeey
xuveey :
akanka zamu Iya batawa Da kowa wlh
2026-10-05 00:47:29
1
talk2maishinkafa
ALIYU MUH'D MAISHINKAFA :
shafi nawa?
2026-10-04 01:44:50
0
almahjirun
Almahjir :
Alhamdulillah da zuwan MALAMAN SUNNAH 🥰🥰🥰
2026-10-05 22:40:44
1
To see more videos from user @khaleefa.alalawiy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About