@taskarhausatv1: Mazauna Sun Yi Kira Ga Gwamna Uba Sani Kan Batun Diyyar Filaye Wasu mazauna yankin Katuru Road a Kaduna, wadanda gidajensu suka shafa sakamakon ayyukan gwamnati, sun yi kira ga Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, da ya duba halin da suke ciki tare da tabbatar da an biya wadanda suka cancanci diyya. TASKAR HAUSA — Muna tattara muku labarai da muryoyin al’umma. #TaskarHausa #Kaduna #Badarawa #Malali #UbaSani